SALE DAMO TV

SALE DAMO TV malikawa garu bichi local government
Kano state

14/08/2025

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

13/08/2025

Ance Ya Mutu 🥹
Ance Be Mutuba 🤔
Kuma Anki Fadar Waye ?

Assalamu Alaikum Bichi First A Kano State 🔥🔥🔥 Maigirma Shugaban Karamar hukumar Bichi Hon, Hamza Bichi Yanaciba da Aikin...
12/08/2025

Assalamu Alaikum Bichi First A Kano State 🔥🔥🔥

Maigirma Shugaban Karamar hukumar Bichi Hon, Hamza Bichi Yanaciba da Aikin Harabar Secteriat Mulki Ta Karamar hukumar Bichi Wacce Duk Jihar Kano Babu Irinta Muna Rokon Ubangiji Yasaka Masa Da Alkhairi Yacigaba Da Kula Dakai Baba.

12/08/2025

🛑 Wasu Na Jiran Aure, Wasu Na Jiran Haihuwa, Wasu Na Jiran Arziki, Wasu Na Jiran Waraka.
Allah, Ka Amsa Wa Kowa Nashi

AlhamdulillahiKamar yanda muka Saba, mun wanki dandazon jigajigai Maza da Mata Zuwa jam'iyyarmu ta NNPP Kwankwasiyya.Fit...
12/08/2025

Alhamdulillahi

Kamar yanda muka Saba, mun wanki dandazon jigajigai Maza da Mata Zuwa jam'iyyarmu ta NNPP Kwankwasiyya.

Fita daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyarmu ta NNPP mai albarka alamune na gamsuwa da ayyuka da kuma cigaban da muke kawowa al'ummar karamar hukumar Gabasawa.

Muna godiya kwarai da gaske bisa yarda da goyan baya da muke samu daga gareku a koda yaushe.

Allah ya taimaki karamar hukumar Gabasawa
Allah ya taimaki Jihar Kano
Allah ya taimaki Nigeria.

Hon. Zakariyya Abdullahi Nuhu

11/08/2025

Karka Yarda Bacin Rai Yasa Kaci Mutuncin Wani Yanayin Bacin Ran Zaiwuce amma Da wuya Wanda aka Furtawa Kalmomin Ya Manta Har Abada

Yaufa tura Takai bango 🤫Ni   nayi Allah wadai da Irin cin kashin da ake mana a Malikawa Garu musamman a unguwar Gabas da...
07/08/2025

Yaufa tura Takai bango 🤫
Ni nayi Allah wadai da Irin cin kashin da ake mana a Malikawa Garu musamman a unguwar Gabas dan a halin yanzu a unguwar Gabas sam bamu da shugabanci irin na siyasa a jam'iyyar mu Ta NNPP Duba da yadda ake nuna mana Rashin amfanin mu a fili ƙarara wato sai wani Abu ya taso na emergency information ace a nemo ƴan social media su tura musu kokuma in kun samu matsala da abokan adawa kusa mudunga ciwa mutane mutunci baji ba gani amma idan wani abu yazo wanda za a amfana yazo babu wanda zaku nema sai dai kuyi san zuciyar ku to wlh anzo kan gaɓa anyi 3 bakuma za a ƙara na 4 ba inaji ina gani kuma Ko kunki ko kun so mune ƙashin bayan kwankwasiyya a MALIKAWA GARU domin a kowanne party ana da buƙatar ƴan gwagwarmaya irin mu amma ku bakwa kallon mu da mutunci Irin na siyasa to wlh ko kugyara ko kuma mu mugyara da kanmu domin kuwa muma ba daka muke social media ba hasalima dukiyar mu muke ɓatawa dan tallata wanda kuke takama dashi kaga kuwa mun wuce wula ƙanci sai dai in mu muka wulakanta kanmu
✍️...... Real Sabiu Muhammad

30/07/2025
An ɗaura auren ɗan gidan sarkin Magina
24/07/2025

An ɗaura auren ɗan gidan sarkin Magina

24/07/2025

Kace baka jii 😁😅😂🤣

 Bichi 002 ✓Yau talata 22-07-2025Chikin Ikon Allah yau maigirma zababban mataimakin shugaban karamar hukumar Bichi Hon. ...
23/07/2025



Bichi 002 ✓
Yau talata 22-07-2025

Chikin Ikon Allah yau maigirma zababban mataimakin shugaban karamar hukumar Bichi Hon. Abubakar Sule Magaji ya bada tallafi na foams guda ashirin (20) ga matasan mazabar Danzabuwa masu sha'awar aikin CIVIL DEFENSE, CORRECTIONAL SERVICE, IMMIGRATION da FIRE SERVICE. A madadin al'umma mazabar Danzabuwa muna mika godiyar mu ga maigirma vice chairman bisa jajircewa da yakeyi na ganin ya kawowa al'umma wannan mazaba abubuwan alkhairi mun gode 🙏🙏Allah ya saka da alkhairi ya kara baka kwarin gwiwa cigaba da taimakawa Bichi, Kano dama kasar mu Nigeria
SALE DAMO TV

23/07/2025

Gwaji nakeyi

Address

Bichi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SALE DAMO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SALE DAMO TV:

Share