24/05/2020
Taron sada zumunci na hapsobawan 1994 insha ALLAHU zai kasan ce kamar haka
Rana:- Ranar Idi
Wuri:- Bichi Comuputer Center daura da Karfen MTN kan titin FCE
Lokaci:- karfe 4:00 na yamma
ALLAH ya kaimu YA bada ikon halarta YA Kuma sa ayi taro lafiya a gama lafiya.Amma Wannan sanar wa ta shafi 'yan kungiya ne kawai