06/09/2025
RUGUM BABBAN MOTSI ...III
Mai girma JAGORAN MATASA Mustapha Kabir Abubakar kundi me Allah ya Gwangwaje wanda S**ayi hulɗar kwallon kafa matsayin Coaches Masu Horaswa tsahon shekara 20 da s**a gabata Sannan yabawa kowanne 20k domin Susha Man fetur, Muna Addu'a yadda kake Farantawa Al'umma, Allah ya cigaba da faranta Maka duniya da lahira.
Ga jerin wanda S**a Rabauta :
1 Mustapha TV kwado
2 Zafi Maja
3 Jafaru kesto
4 Malam Morning Coach
5 Mansur Baba kwala
6 Nafi'u Agalawa.
Munayiwa jagoran matasa Kundi Addu'a Allah yayi masa sakayya da gidan Aljanna
Amin.
Eye witness 👁️
Abdul Azeez Abdullahi bichi