AREWA Equity MEDIA PRESS

AREWA Equity MEDIA PRESS This is a decent platform aimed at promoting a viable and reliable information from a reliable sourc

15/02/2025

6th Session of the Nigerian Youth Parliament

20/11/2024
20/11/2024

Jagoran jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya faɗi hakan a Kano ranar Lahadi ya kuma zargi hukumomi a Najeriya da ƙoƙarin durƙusar da harkokin kasuwanci a arewacin ƙasar ta hanyar fito da sabuwar dokar haraji.

20/11/2024

Trump ya ce tun a rana ta farko da hawan mulki - 20 ga watan Janairu na 2025, zai fara aiwatar da shirin nasa wanda ya ce zai kasance mafi girma a tarihin Amurka kan korar baƙi.

Karin bayani - https://bbc.in/40Z7KZr

08/08/2024

Kamar yadda watakila aka ji a labarun da s**a gabata, a ranar talatar da ta gabata, shugaban Hukumar Hana Fasa Ƙwauri ta CUSTOM a Najeriya Bashir Adeniyi, ya bai wa dubban ‘yan ƙasar da ke zanga-zanga kan tsadar rayuwa tabbacin cewar nan ba da daɗewa ba, za a samu sassaucin farashin kayayyakin abinci.

Shugaban ya bayyana haka ne bayan ganawarsa da babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa a babban birnin ƙasar Abuja.

Me za ku ce dangane da wannan alƙawari?

Waɗanne ƙarin matakai kuke bukatar mahukunta su gaggauta ɗauka domin sauƙaƙa halin matsin rayuwar da ake ciki a Najeriya?

Sai mun ji daga gare ku a shafinmu na Facebook da kuma dandanlinmu na Wattsapp, kan lambarmu +234 706 635 6641.

📷Nigeria Customs Service/Facebook

08/08/2024

Address

Patrick Aziza Road, Gesse Phase1
Birnin-Kebbi
00862

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Equity MEDIA PRESS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA Equity MEDIA PRESS:

Share