Zagga Online

Zagga Online News/advert
(2)

12/10/2024

Click here to register and start earning 👇🏻😻

TURKASHI: Ko Kun San Cewa Bashin Kudin Da Ake Bin Nijeriya A Yanzu Ya Kai Naira Tiriliyan 46.25?©Zagga Online
31/03/2023

TURKASHI: Ko Kun San Cewa Bashin Kudin Da Ake Bin Nijeriya A Yanzu Ya Kai Naira Tiriliyan 46.25?

©Zagga Online

2Pac Din Kasar Ghana, Ahuofe Ya MutuAhuofe ya shahara a shafin Tiktok, inda yake da mabiya sama da milyan hudu.©Zagga On...
31/03/2023

2Pac Din Kasar Ghana, Ahuofe Ya Mutu

Ahuofe ya shahara a shafin Tiktok, inda yake da mabiya sama da milyan hudu.

©Zagga Online

Gwamna Zulum ya gargaɗi bankuna su saki sababbin kuɗi ko ya ƙwace filayensuƘarin bayani: https://bbc.in/3HyMdLN©BBC HAUS...
04/02/2023

Gwamna Zulum ya gargaɗi bankuna su saki sababbin kuɗi ko ya ƙwace filayensu

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3HyMdLN

©BBC HAUSA

Barkanmu da juma'ah 🙏🏻Muna farincikin sanardaku cewa Zagga Online  tana gab da dawowa bakin aiki! Bayan tsaiko da mukayi...
03/02/2023

Barkanmu da juma'ah 🙏🏻

Muna farincikin sanardaku cewa Zagga Online tana gab da dawowa bakin aiki! Bayan tsaiko da mukayi na wasu kwanaki!
Mungode

Hayewar Kananan Yara Mimbarin Malamta Na Daga Cikin Alamomin Tashin Kiyama, Cewar Sheik Maqari©Zagga Online
02/01/2023

Hayewar Kananan Yara Mimbarin Malamta Na Daga Cikin Alamomin Tashin Kiyama, Cewar Sheik Maqari

©Zagga Online

Abdullahi Adamu, shugaban APC na kasa ya bayyana cewa abin kunya ne Shugaba Buhari ya mika mulki ga jam'iyyar adawa.Adam...
28/12/2022

Abdullahi Adamu, shugaban APC na kasa ya bayyana cewa abin kunya ne Shugaba Buhari ya mika mulki ga jam'iyyar adawa.

Adamu ya kuma ce babu wanda ya fi son ganin APC ta ci zabe fiye da Buhari.

©Zagga Online

Zumuɗi su Messi da Kofin Duniya ake barci.😃
24/12/2022

Zumuɗi su Messi da Kofin Duniya ake barci.😃

Babban Burina Shìne Na Ɗora Daga Inda Shúgaba Buharí Ya Tsaya Har Sai Inda Ƙarfi Na Ya Ƙare, Céwar Bóla TinubuMé za kúce...
20/12/2022

Babban Burina Shìne Na Ɗora Daga Inda Shúgaba Buharí Ya Tsaya Har Sai Inda Ƙarfi Na Ya Ƙare, Céwar Bóla Tinubu

Mé za kúce ?

Daga Bappa glo

A matsayìn ka na ɗan Aréwacin Nìgeria faɗa mana dalilin ɗaya tak da zaì hana ka zaɓi Bóla Tìnúbú domìn zama Shúgaban ƙas...
18/12/2022

A matsayìn ka na ɗan Aréwacin Nìgeria faɗa mana dalilin ɗaya tak da zaì hana ka zaɓi Bóla Tìnúbú domìn zama Shúgaban ƙasa a zaɓèn 2023 ?

Múna sauraron ra'ayoyinku....

AJANTINA KO FARANSA: Wace Kake So Ta Dauki Kofin Duniya, Wanda Za A Fafata A Yau?Bappa glo©Zagga Online
18/12/2022

AJANTINA KO FARANSA: Wace Kake So Ta Dauki Kofin Duniya, Wanda Za A Fafata A Yau?

Bappa glo

©Zagga Online

Godiya Ya Kamata Ka Yi Wa Wanda Ya Yi Maka Irin Wannan Zanen Ko Kuwa Mataki Za Ka Dauki?©Zagga Online
17/12/2022

Godiya Ya Kamata Ka Yi Wa Wanda Ya Yi Maka Irin Wannan Zanen Ko Kuwa Mataki Za Ka Dauki?

©Zagga Online

Address

Abuja
Birnin-Kebbi
000000

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zagga Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share