23/10/2025
Kayi hakuri kayi juriya da halin da ka Sami rayuwarka a cikin
Kasani cewa kowace nasara tana tare da kalubale
Haka kuma a kwana a tashi wata rana Sai labari ,
Domin komi yayi farko yanada karshe in banda ikon Allah ,
Tabbas farin cikinka bazai taba gushewa ba muddun Zuciyarka tana tare da Soyayyar MUHAMMADU RASULULLAH SALLAHU ALAIHI WA SALLAMA.