Gaskiya Online TV

Gaskiya Online TV Ku kasance tare damu domin kawo muku rahotannin yau da kullum.

Zaku iya kiranmu ta lambar waya kamar haka +2348133275353 ko a Whatsapp:- https://wa.me/qr/N7BDOFA6H3JRH1

Duk Mai Jin Haushi Na Ya Je Ya Rungumi Taransifoma, Inji Rarara
17/06/2026

Duk Mai Jin Haushi Na Ya Je Ya Rungumi Taransifoma, Inji Rarara

14/06/2026

Alh. Sanusi Ibrahim Garachin Gusau Dan takarar Sanata Zamfara ta tsakiya.


Ƴan Sanda Sun Bankado Wani Mummunan Abin Fashewa Da Aka Binne A Yankin Kunchin Kalgo Dake Tsafe A Jihar Zamfara
14/06/2026

Ƴan Sanda Sun Bankado Wani Mummunan Abin Fashewa Da Aka Binne A Yankin Kunchin Kalgo Dake Tsafe A Jihar Zamfara

13/06/2026

Tijjani Gandu Ya Saki Wata Sabuwar Waƙa A Cikin Daren Nan, Mai Cike Da Sosa Zuciya Game Da Halin Da Arewa Ke Ciki Kan Matsalar Tsaro.

Photo na Farko influence na Arewa ne Suke Murnar ranar Samun Yancin Kai ta Najeriya a Cikin Majalisa  a dedai lokacin da...
13/06/2026

Photo na Farko influence na Arewa ne Suke Murnar ranar Samun Yancin Kai ta Najeriya a Cikin Majalisa a dedai lokacin da Ake Musu Kisan Gillah Tare da sace su

Photo na Biyu influence din Kudu ne Suke Tattaki a babban Birnin Tarayyar Abuja Tare da nuna Fushin su Akan irin Jinin da Ake zubaewa a Najeriya ba Tare da daukar Mataki ba

Ina matsalar Take ne ??

"Ba Yariman Bakura ko Abdulaziz Yari ba, wallahi ko ni na girmi Bello Matawalle a siyasar Zamfara"- Dr. Sani Abdullahi S...
13/06/2026

"Ba Yariman Bakura ko Abdulaziz Yari ba, wallahi ko ni na girmi Bello Matawalle a siyasar Zamfara"

- Dr. Sani Abdullahi Shinkafi

Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar Manjo Janar Rabe Abubakar a hannun 'yanbindiga, a cewarta bayan fama da ciwo...
13/06/2026

Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar Manjo Janar Rabe Abubakar a hannun 'yanbindiga, a cewarta bayan fama da ciwon suga da hawan jini.

A cikin sanarwar da ta fitar, gwamnatin ta bayyana wannan lamarin a matsayin babban rashi ga Najeriya baki ɗaya.

A watan Mayu ne 'yanbindigar s**a sace janar ɗin da matarsa a Katsina.

Allah Ne Kaɗai Zai Iya Magance Matsalar Tsaron Nijeriya, Inji Ministan Tsaro Matawalle
13/06/2026

Allah Ne Kaɗai Zai Iya Magance Matsalar Tsaron Nijeriya, Inji Ministan Tsaro Matawalle

DA ƊUMI-ƊUMI: Limami Ya Rasu Yayin Gabatar Da Huɗubar Juma'aINNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN Wani limami ya koma ga M...
13/06/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Limami Ya Rasu Yayin Gabatar Da Huɗubar Juma'a

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Wani limami ya koma ga Mahaliccinsa a daidai lokacin da yake tunatar da al'umma game da Allah yayin gabatar da Huɗubar Juma'a.

Lamarin ya taɓa zukatan mutane da dama, inda aka bayyana shi a matsayin babban darasi cewa mutuwa na zuwa ba tare da sanarwa ba.

Musulmai da dama sun yi addu'ar Allah Ya gafarta masa, Ya karɓi ayyukansa na alheri, Ya sanya kabarinsa ya zama lambu daga lambunan Aljanna, Ya kuma ba shi mafificin matsayi a Aljannatul Firdausi.

Ku shiga shafin jaridar Gaskiya Online TV domin samun Sahihan Labarai.

Allahu Akbar | Gwani Abdurraheem Mansur Isah Yelwa ya ɗaukaka sunan Najeriya bayan da ya lashe matsayi na farko a gasar ...
13/06/2026

Allahu Akbar | Gwani Abdurraheem Mansur Isah Yelwa ya ɗaukaka sunan Najeriya bayan da ya lashe matsayi na farko a gasar karatun Alƙur’ani ta ƙasa da ƙasa da aka gudanar a jami’arsa da ke Saudiyya.

Address

Zamfara
Chafe
860001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category