MYJ. HAUSA

MYJ. HAUSA tv Al-fauzan

03/07/2025
30/06/2025

MUTANEN GARIN KURFI A JIHAR KATSINA SUNYI BAJINTA

Barayin daji masu garkuwa da mutane sun kai hari a garin Kurfi zasuyi ta'addanci sai mutanen garin s**a fito da nasu kayan yakin wanda ya hada da wukake, adduna, sanduna, dankon harbi, bindigar harbi ka labe, s**a hadu da Sojoji da 'yan sanda don su dakile ta'addancin barayin

Cikin barayin da s**a kawo harin babu mutum guda da ya tsira da ransa, mutanen gari da jami'an tsaro sun aikasu garin da ba'a dawowa

30/06/2025

Inna-lillahi: Yan Bindiga sun yi Awun gaba da wasu Matasa a Hanyar Garin Kuceri yana kan hanyar Funtua zuwa Gusau!

29/06/2025

Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun Kiri-Kiri ido na ganin ido da yamman nan yan ta'adda s**a shiga garin Kuceri dake Tsafe Zamfara state 😭.Ƴan uwa mu sanya su cikin addu'o'in mu na Allah ya kawo masu ɗauki🙏

28/06/2025

Muna jajantawa mutanen Sakaba LG musamman garurukan Makuku da kewaye game da tashin hankalinda s**a shiga tun daga ranar 25/06/2025 na Yan Bindiga.

27/06/2025

TIRƘASHI: A ganinku me ya haɗa wannan jami'in karotar da mai abun hawa?

26/06/2025

INNALILLAHI WAENNA ILAIHI RAJUUN

AYA DAGA CIKIN AYOYIN ALLAH

Tabbas babu mai iya kashewa ko rayawa sai Allah, duk abinda Allah Ya nufa sai Ya tabbata

Wata baiwar Allah ta haifi sabon jariri ta nannadeshi da zani ta je ta tona rami ta bunne a cikin kasa

Cikin ikon Allah jaririn bai mutu ba, an tono shi da ransa kamar yadda zaku gani a bidiyo

Allah Ka shiryar da masu mummunan hali irin wannan

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2347003187779

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MYJ. HAUSA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MYJ. HAUSA:

Share

Category