25/08/2025
TIRKASHI: Wani dan majalisa a jihar Katsina ya siyawa jama’ar yankinsa Bindigogi masu lasisi a hukumance a matsayin gudunmuwarsa "Constituency Project" domin su kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga.
Me za ku ce?