KEBBI 360 TV

KEBBI 360 TV Mun samar da wannan shafi domin Fadakarwa, Nishadantarwa da Tallata sana’o inku tare da kawomaku abubuwan dake faruwa a jahar kebbi da kasa Nigeria.

27/02/2025

Ba’a daukewa kowa ba, zuwa nadin sarautar Alh. Aliyu Sambo Zagga shugaban karamar hukumar Bagudo da za’a nada a matsayin Sarkin Yakin Magajin Zagga.

05/11/2024

Ba siyasa akafimu ba, Yan siyasa masu kishi akafimu a karamar hukumar jega. Jam’iyyar Apc ke mulki a Nigeria ita ke mulki a jahar kebbi hatta da shugaban karamar hukumar jega a jam’iyyar nan yake amma rashin hadin kai yasa ko ofishin jam’iyya Apc batada a karamar hukumar jega.

30/10/2024

If you plan to perform Umrah in the month of Ramadan, then follow this route. Firdausi Transport Servises is the company that has surpassed luck in the field of Hajj and Umrah.

31/08/2024

The Exactive Chairman PWA Kebbi State Alhaji Faruku Aliyu Enabo Jagaban Gwandu.

17/07/2024

After successfully completing Hajj this year 2024.
Kebbi state government officials received a dinner party which organized by Mr. Dhaham Al-Saudi.

19/06/2024

Hajj Guide na karamar hukumar jega Alh. Sani Hali ya shaidawa manema labarai cewa shirye shiryen jigilar Alhazan Jahar Kebbi jirgi na farko da zaitaso daga Saudi Arebia zuwa na Nigeria yayi nisa, sa’annan an gwangwaje Alhazan jahar kebbi da kudin goron sallah. Ga tattaunawar tare da wakilin Kebbi 360 Tv.

General Manager KEBBI 360 TV Allah ya karbi ibada.
15/06/2024

General Manager KEBBI 360 TV Allah ya karbi ibada.

12/06/2024

Kamfanin Jigilar Maniyata Ailin Hajji da Umrah na cigaba da jagorantar mahajjatansu zuwa wuraren ziyara da masu tarihi a addinin musulunci wanda yanzu haka suna hanyar Madina Zuwa Makka domin gidanar da umrah ga Alhazan da zasuyi Tumattu’i.

Address

Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KEBBI 360 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share