Sharhamak

Sharhamak www.hcdc.edu.ng Official Backup Page Habeel Community Development College

Alhamdulillah Alhamdulillah  Alhamdulillah Babu shakka duniya a na ta samun cigaba ta bangaren web3 Har Kar cryptocurren...
23/12/2024

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Babu shakka duniya a na ta samun cigaba ta bangaren web3 Har Kar cryptocurrency ecosystem na ta Budewa jamaa damar samun kudi, da yawa mutane sun zama wasu a da Kuma su ba kowa bane.

Wannan Harkar ta Airdrop ko mining ko Kuma cryptocurrency hanya ce da a halin yanzu zata Baku kudi ba tare da kun fara da ko cici ba, kawai ku nemi Airdrop me kyau ingattacce ku fara ku jira wani Ana Dadewa wani Kuma cikin lokaci kadan sai a moreshi.

Wannan Airdrop na IFutureCoin da na kawo muku Ina da yakini akansa da cewa duk wanda ya yi shi in sha Allahu bazai yi da na sani ba, Kuma zai samu alhairi fiye da duk wani Mining ko Airdrop da ya taba participating akai.

Domin wannan tsarin sa ya banbanta da duk wani Airdrop ko mining da kuka sani, sannan ku basa boye boye akan komai, Kuma duka tokenomics dinsu is 106million ne 95,400,000IF za a raba a Karon Farko wanda za a Bawa community 70% nashi, then founders suna da 5% team 5% Investors 5% Liquidity and partnerships 10% sannan charity 5% sauran 10% din da ke cikin 106million din za a cigaba da mining dinsa Har na tsawon shekarun 50-year masu zuwa idan Allah ya yi muna nisan kwana.
Idan kuka Doba da kyau tsarinsa kamar Bitcoin ne banbanci shine shi Bitcoin shekara 121 years za a yi shi Kuma IFutureCoin 50-year ne.

Masu hasashe na sahashen farashin wannan coin din zai yi daraja sosai a bisa wadannan Dalilan, Coins da aka rabawa founders, team ba za a sake shi ba Har sai bayan 24 months Kuma sakin sa zai zama in tranches haka ma na charity Initiatives zai zama sai bukatar amfani da shi ya taso tukuna.

https://myifcoins.org/signup?invite=sharhamak

Sannan wannan coin din coins ne za zai zama for daily use ta hanyar Iya sayayya da shi a kasuwannin duniya irinsu temu, aliexpress, da sauransu, haka zalika zai Bawa duk wani Dan kasuwa damar Iya integration na payment getway da zai Iya receiving na wannan coins then ya juyasu zuwa irin kudin da yake so ya karba idan bukatar Hakan ta taso masa, idan ma Bata taso ba zai Iya cigaba da transactions da wannan coins zamansa a Manyan e-commerce platforms zasu dinga karbarsa da manya manyan tashoshin jiragen sama, tsarinsu zai zo da wani siffa na banking systems da zai sha banban da traditional banking systems namu, kai da zaku daure ku karanta whitepaper na shi dahttps://myifcoins.org/public-docs?file=https://myifcoins.org/read/528352795067509a2d768e39.98814610.pdf

Frequently Ask Questions

https://myifcoins.org/faqs
Ina tabbatar muku da kun samu natsuwa Kuma kun tabbatar da cewa kun gayyato dukkan yan uwanku cikin wannan Project din Mai albarka.

Karku Bari ayi Baku, wannan damace ta Dan lokaci, ko da kuwa ba ka Bata yin mining ba in sha Baku shawara ku gwada wannan ba zai cika ko Kwandala ba, kawai register za ku yi kyauta kullun ku shiga ku dannan Mining sau biyu a Rana, faqat an Gama.

Wannan dai ko da baka yi ba data dai kashewa kukeyi ba Tare da an samu wani abu Mai amfani ba na riba as return service providers kawai ke amafanuwa da ku.

Don haka Koda sau daya zaka Iya shiga a Rana ka gwada wannan, zaku godemun.

Nagode
Masu Shaawar register zasu Iya chat Dina a wannan number +2348103139272

https://myifcoins.org/signup?invite=sharhamak

🚀 Be part of the IFutureCoin (ƗF), the digital currency redefining financial inclusion and driving community-centered in...
08/12/2024

🚀 Be part of the IFutureCoin (ƗF), the digital currency redefining financial inclusion and driving community-centered innovation. With a mission to empower users worldwide, IFutureCoin offers you the chance to join a thriving global community.

Claim yours now with my referral link:

11/10/2024

DIPLOMA PROGRAMS KYAUTA TA HANYAR DAUKAR NAUYIN ALHAJI UMAR FARUK IDRIS BURO KANIN MAIGIRMA GWAMNAN JIHAR KEBBI

Sanarwa Mai Muhimmanci

Mai Dan uwa ko Aboki Mai shaawar shiga Makarantar Habeel Community Development College Birnin Kebbi Don yin Diploma Programs dinsa a wadannan Fannonin da zan zayyano daga baya Ya yi maza ya je *Gonar Buro Kanin Gwamnan Jihar Kebbi* domin karbar form kyauta.

Ko Kuma a Makarantar Habeel Community Development College Birnin Kebbi dake Kauran Gwandu Government Day Secondary Birnin Kebbi kusa ga NYSC office Makarar Gandu.

Ku tabbatar kun je da takardun ku tare da Indegen na ku.

Course:
1. Science Laboratory Technology (SLT)
2. Agricultural Technology
3. Computer Science
4. ICT
5. Library and Information Science (LIS)
6. Entrepreneurship

*Requirements*
1. SSCE result with 5 credit Including Mathematics and English
2. Primary Certificate
3. Indigene of any Local Government of Kebbi State

Domin Karin bayani ku tuntubi wadannan numbers

+234 810 425 1203
+234 903 339 4204
+234 706 280 3605
+234 703 546 2341
+234 803 138 1709
+234 803 251 4091
+234 703 214 9220

Kuyi sharing ma yan uwa da abokan arziki domin su amfana.

Enroll Now for Diploma Programs at HCDC Birnin Kebbi!Are you ready to kick-start your career? Join us at Habeel Communit...
31/08/2024

Enroll Now for Diploma Programs at HCDC Birnin Kebbi!

Are you ready to kick-start your career? Join us at Habeel Community Development College (HCDC), Birnin Kebbi, for our comprehensive Diploma programs in the following fields:

1. Computer Science
2. Library and Information Science
3. Science Laboratory Technology
4. Entrepreneurship
5. Agricultural Technology
6. Information and Communication Technology

Special Offer:
Be among the first 50 applicants and receive an exclusive 50% discount on your total tuition and registration fees!

Refer & Earn:
Invite your friends and family to HCDC and earn rewards for every successful referral!

Offer Validity:
This offer is available from August 27, 2024, to September 30, 2024.

Hurry! The offer is limited to the first 50 applicants only!

Contact Us:
- WhatsApp: +2348035261403
- Call: 08104251203, 07062803605

Follow Us:
- Facebook: Habeel Community Development College Birnin Kebbi
- Twitter (X): https://twitter.com/hcdcedung
- Instagram: https://www.instagram.com/hcdc.edu.ng/

Don’t miss this opportunity to advance your education and career at HCDC Birnin Kebbi! Apply Now http://www.hcdc.edu.ng and secure your future!

Habeel Community Development College Birnin Kebbi
Success for Everyone

Enroll Now for Diploma Programs at HCDC Birnin Kebbi!Are you ready to kick-start your career? Join us at Habeel Communit...
31/08/2024

Enroll Now for Diploma Programs at HCDC Birnin Kebbi!

Are you ready to kick-start your career? Join us at Habeel Community Development College (HCDC), Birnin Kebbi, for our Diploma programs in the following fields:

1. Computer Science
2. Library and Information Science
3. Science Laboratory Technology
4. Entrepreneurship
5. Agricultural Technology
6. Information and Communication Technology

Special Offer:
Be among the first 50 applicants to receive an exclusive 50% discount on the total tuition/registration fees!

Refer & Earn:
Refer your friends and family to HCDC, and earn rewards for every successful referral.

Offer Validity:
This offer is available from 27th August 2024 to 30th September 2024.

The offer is Limited to only 50 people

Contact Us:
- WhatsApp: +2348035261403
- Call: 08104251203, 07062803605

Follow Us:
- Facebook: https://web.facebook.com/hcdc.edu.ng/
- X (Twitter): https://twitter.com/hcdcedung
- Instagram: https://www.instagram.com/hcdc.edu.ng/
Don’t miss this opportunity to advance your education and career at HCDC Birnin Kebbi! Apply now and secure your future.

Habeel Community Development College,
Success for Everyone

Join HCDC Today! Apply Now!  Get your Admission Form for just N3,800!Don’t miss out on the opportunity to be part of our...
29/08/2024

Join HCDC Today! Apply Now!
Get your Admission Form for just N3,800!

Don’t miss out on the opportunity to be part of our thriving community. Apply now and take the first step toward a brighter future at Habeel Community Development College!

https://hcdc.edu.ng/application/purchase-form.php
https://hcdc.edu.ng/application/purchase-form.php
https://hcdc.edu.ng/application/purchase-form.php
https://hcdc.edu.ng/application/purchase-form.php
https://hcdc.edu.ng/application/purchase-form.php
https://hcdc.edu.ng/application/purchase-form.php

www.hcdc.edu.ng
www.hcdc.edu.ng
www.hcdc.edu.ng
www.hcdc.edu.ng
www.hcdc.edu.ng

Join Habeel Community Development College Birnin Kebbi now
28/08/2024

Join Habeel Community Development College Birnin Kebbi now

**Talla: Koyon Training na Computer da Dinkin Tela kyauta!**https://forms.gle/Erq1XRknNiwAVVb88Sahihiyar Rayuwa Youths C...
09/08/2024

**Talla: Koyon Training na Computer da Dinkin Tela kyauta!**

https://forms.gle/Erq1XRknNiwAVVb88

Sahihiyar Rayuwa Youths Community Development Association na gayyatar ku shiga cikin shirin koyon sana’o’i da zai taimaka muku wajen samun ingantacciyar rayuwa.

https://forms.gle/Erq1XRknNiwAVVb88

Muna ba da horo kyauta a fannonin:
- **Koyon Computer**: Horo na musamman kan yadda ake amfani da kwamfuta da sauran fasahohi na zamani.
- **Dinkin Tela**: Koyon yadda ake dinkin kayan mata da maza daga matakin farko har zuwa sama.

**Lokaci:**
Za a fara horon nan bada jimawa ba, don haka kar ku bari a ba ku labari!

**Yadda Ake Neman Form:**
Za ku sayi form É—in shiga horon ne kawai akan N3,000 kacal!

**Muna jiran ku don fara tafiya zuwa nasara tare da mu.**
Kada ku bari wannan damar ta wuce ku. Ku zo ku shiga cikin wannan shirin na musamman.

https://forms.gle/Erq1XRknNiwAVVb88

https://forms.gle/Erq1XRknNiwAVVb88

Access Google Forms with a personal Google account or Google Workspace account (for business use).

Address

Shantali Road, Makerar Gandu Birnin Kebbi
Birnin-Kebbi
860262

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharhamak posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sharhamak:

Share

Category

Our Story

www.sgl.ng is for interested content creators who wants to share their experience to the whole world, you can create account with us, when your account is approve then you can create content from any topic, sports, politics, health and fitness, society news, technology, business and industrial, lifestyle, education etc. The interested thing is you will get paid as far as your content worth paying.