K A Imam Tv Libata

K A Imam Tv Libata Ku Kasance Damu Don Kawo Muku:
*‎LABARU
*‎FADAKARWA
*‎KARATUN AL-QUR'ANI
*‎TATTAUNAWA
*‎NISHADANTARWA
‎K.A IMAM TV LIBATA

  Jirgi na Biyar (5) Alhazzan Jihar Kebbi (431) daga Ƙananan Hukumomin Ngaski, Shanga, Augie da KGO sun sauka a Filin Ji...
10/06/2026



Jirgi na Biyar (5)

Alhazzan Jihar Kebbi (431) daga Ƙananan Hukumomin Ngaski, Shanga, Augie da KGO sun sauka a Filin Jirgin Sama na Sir Ahmadu Bello dake Birnin Kebbi a yau Larba 10-6-2026 da misalin karfe 9:04 na safe

Da fatar ALLAH ya karbi ibada ya hutar da gajiya.

Kebbi State Hajj Media Team

10/06/2026

Big shout-out to my newest top fans! Rufai Shuaibu M Kalush, Auwal Abubakar Awala

Kebbi 2026 Hajj.Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Biyar sun tashi daga Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaziz dake Jidda domin z...
10/06/2026

Kebbi 2026 Hajj.
Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Biyar sun tashi daga Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaziz dake Jidda domin zuwa Gida Najeriya inda Zasu sauka Filin Jirgin Saman Sir. Amadu Bello International Airport dake Birnin Kebbi, inda Alhazzan sun tashi da Misalin karfe 4:50 Agogon Sifiyar Kasar Saudiya Wanda yayyi daidai da Karfe 2:50 Agogon Safiyar Kasar Najeriya.
Da fatar Allah ya Karbi ibada.

10/06/2026

Yau Laraba 24 ga watan Zul-Hijjah 1447 AH.

Dai-Dai 10/June/2026.

09/06/2026

WAI SHIN KUN SAN DA WANNAN KUWA?

09/06/2026

Ministan musabaqa

09/06/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf Raul, Khalil Usman Mai Anguwa, Buhari Ahmad, Lawan Ahmad Abubakar, Mu'azu Adam Albani Sheretti, Mansur Alhassan, Ali M Adamu, Nura Umar, Masaudu Sarkin Kudu, Abubakar Saddiq Idris Zatenna, S Man Ajebota, Ibrahim Maku, Firdausi Ibrahim Kampala, Allkasim A Kasim, Provost Warah

Kebbi 2026 Hajj.Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Biyar sun iso Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaziz dake Jidda domin shirin W...
09/06/2026

Kebbi 2026 Hajj.
Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Biyar sun iso Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaziz dake Jidda domin shirin Wucewa Gida Najeriya inda yanzu haka an fara Tattance Alhazzanmu na Jihar Kebbi da fatar Allah ya Karbi ibada.

 Kebbi State Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Biyar sun fara shiga Mototi daga Makkah zuwa Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaz...
09/06/2026


Kebbi State

Alhazzan Jihar Kebbi Jirgi na Biyar sun fara shiga Mototi daga Makkah zuwa Filin Jirgin Saman Sarki Abdulaziz dake Jidda domin Shirin Wucewa Gida Najeriya bayan Kammala aikin Hajjn wannan Shekara ta 2026
New Media Team 2026

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN,Kowa da irin hanyar da Allah zai karbi rayuwar sa.Allah yayiwa Malam Yahaya Billi (S...
09/06/2026

INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN,

Kowa da irin hanyar da Allah zai karbi rayuwar sa.

Allah yayiwa Malam Yahaya Billi (Shugaban Izala na Besse) rasuwa a hannun kidnappers a jiya.

Don haka za a gabatar da salatul Ga'ib a yau kamar haka,
Wuri: Garkan Sarki,
Lokaci: 4:30,

Sanarwa.
JIBWIS BESSE Media Team

Address

Ngaski
Birnin-Kebbi

Telephone

+2347039420994

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when K A Imam Tv Libata posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share