21/08/2026
WEEKLY TAFSIR | MAITAMA CENTRAL MOSQUE
Ku kasance tare da mu a cikin wannan tafiya ta fahimtar Al-Qur’ani mai girma.
🎙️ Presenter: Dr. Abdurrahman Sani Yakubu Zaria
📖 Surah: Suratul Ma’idah — Verse 9
📅 Every Friday
🕰️ Between Maghrib & Isha
📍 Maitama Central Mosque, Plot 120 Nile Street, Maitama, FCT Abuja
Deepen your understanding of the Qur’an.
Kada ka bari wannan damar ta wuce ka. Ku zo mu karu da ilimi, fahimta da aiki da Al-Qur’ani.
Everyone is welcome!