28/09/2025
Hotunan Wa'azin Jahar Borno wanda ya gudana daren jiya a Masallacin Imam bukhari Dake moduganari bye a birnin Maiduguri
Karƙashin Jagoranci Sheikh Modu Mustapha Albarnawy, Shugaban Majalisar Malamai JIBWIS Na Jahar Borno.
Malaman da s**a Gabatar Wa'azin Ga su Kamar Haka:
1. Sheikh Modu Mustapha Albarnawy, Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Borno
2. Sheikh Zakariya Madu, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Borno Na I.
3. Sheikh Muhammad Ibrahim, Shugaban Majalisar Malamai Na Jahar Borno Na II
4. Ustaz Abubakar Isa Gasi, Shugaban Majalisar Malamai Na Shani LG
5. Ustaz Muhammad Abubakar Bulabulin, Sakataren Majalisar Malamai Na MMC
6. Ustaz Hussaini Dahiru Alhuda, Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai Na Kwaya Kusar LG,
7. Ustaz Suleiman Adam, Shugaban Majalisar Malamai Na Biu LG.
Allah Yabada lada
JIMC BORNO STATE
Asabar 27th September 2025