BIU TV News

BIU TV News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BIU TV News, TV Channel, Biu Borno state, Biu.

Follow This Page🧲 Biu Tv News📰
For Getting latest Daily News🗞️
We Are Workings 24 Hours🏪
Borno Biu Emirate🏡
English, Pabur/Bura, Kanuri, Hausa,Fulani,Margi, Chibok Kare-kare
Like This Page And Share,Thank you👍

BIU TV News How many Bura/pabur are Active Online,                    "Are you proud of your language?"Like comment Shar...
12/08/2025

BIU TV News How many Bura/pabur are Active Online,
"Are you proud of your language?"

Like comment Share

Anan ne Mai kudi yake jin shawarar talaka" 😀hakane ko kuna da ja!
12/08/2025

Anan ne Mai kudi yake jin shawarar talaka" 😀
hakane ko kuna da ja!

"Shekarar 1904 — me take nufi? Shin tun kafa masarautar Biu ce, ko kuwa shekarar ginin wannan tsohon katafaren fadar da ...
11/08/2025

"Shekarar 1904 — me take nufi? Shin tun kafa masarautar Biu ce, ko kuwa shekarar ginin wannan tsohon katafaren fadar da har yanzu take tsaye cikin ƙarfi? Idan ka shiga gidan Sarki, za ka hangi wani tsohon gini mai ƙarko, an sassaƙa shekarar 1904 a jikinsa, tamkar shaida ta tarihin Biu.
BIU TV News Love Biu .

BIU TV News "Kifin Biu Dam" 🐟🌊Fitowata daga gida da sanyin safiyar nan, na yi kicibis da babban albarka – kifin Biu Dam....
11/08/2025

BIU TV News
"Kifin Biu Dam" 🐟🌊

Fitowata daga gida da sanyin safiyar nan, na yi kicibis da babban albarka – kifin Biu Dam. Albarkar ruwanmu tana nan daram, tana ciyar da jama’ar gari kuma tana kara mana alfahari da Biu. Allah yakarawa Biu Daraja

GASKIYA DAYACE Series film Duk ranar Lahadi  dakarfe 8:00pm A YouTune channel na (Dts Motion Pictures)  wanda Aka Shirya...
10/08/2025

GASKIYA DAYACE Series film Duk ranar Lahadi dakarfe 8:00pm A YouTune channel na (Dts Motion Pictures) wanda Aka Shirya Agarin Biu ga link din

Series film Gaskiya dayace

1 Pabur, 2 Kanuri, 3 Shuwa' Zabi daya daga ciki.😊 muga Acikinsu wacece zatayi kwante.                                   ...
10/08/2025

1 Pabur, 2 Kanuri, 3 Shuwa' Zabi daya daga ciki.😊 muga Acikinsu wacece zatayi kwante.

Share like

BIU TV News Biu Weather Now!nakufa?Allah ya Sauko da Ruwa mai Albarka.
09/08/2025

BIU TV News Biu Weather Now!
nakufa?
Allah ya Sauko da Ruwa mai Albarka.

BIU TV News  Garin Viu Ko  Biu ?Ga takaitaccen tarihin garin Biu, wanda ke cikin Jihar Borno, Najeriya:🌍 Tarihin Garin B...
08/08/2025

BIU TV News Garin Viu Ko Biu ?
Ga takaitaccen tarihin garin Biu, wanda ke cikin Jihar Borno, Najeriya:

🌍 Tarihin Garin Biu

🏞️ Wuri da Asali:

Garin Biu yana kudu maso yammacin Jihar Borno a Arewacin Najeriya. An san yankin da kasancewarsa tsohon masarauta mai tarihi wadda ake kira da Masarautar Biu.

An kafa masarautar Biu tun kimanin karni na 16 (1600s), kuma asalin sunan Biu yana da alaƙa da kalmar "Viu" wadda daga bisani ta koma Biu a cikin Hausar zamani.

👑 Sarakuna da Masarauta:

Masarautar Biu tana da dogon tarihin sarakuna waɗanda s**a mulki yankin. Sarki na farko da aka fi sani da kafa garin shi ne Yamta-ra-Wala, wanda ya kafa garin Viu (Biu) a matsayin cibiyar mulki.

Sarakunan Biu suna da taken "Mai Biu", kuma su ne suke jagorantar masarautar har yanzu a matsayin masarauta mai daraja ta ɗaya (First Class Emirate).

🌍 Kabilu da Harsuna:

Mutanen Biu galibi su ne Babur-Bura — suna da yaren su na Babur/Bura, amma ana jin Hausa sosai a yankin. Sauran kabilu kamar Marghi da Fulani suma suna zaune a yankin. Part 1

ibrahim dts🖊️✏️

BIU TV News Garin. Viu Ko  Biu ?
07/08/2025

BIU TV News Garin. Viu Ko Biu ?

BIU TV News  Bura/pabur Sukace Kir Duku.....?
07/08/2025

BIU TV News Bura/pabur Sukace Kir Duku.....?

BIU TV News  BIU HOME Garin noma da kasuwanci'Garine wanda yake kan  Tudu  yana da Weather mai dadi  acikinta Akoi masar...
06/08/2025

BIU TV News BIU HOME Garin noma da kasuwanci'
Garine wanda yake kan Tudu yana da Weather mai dadi acikinta Akoi masarauta mai dimbin tarihi. Munada Sarki Dr Alh Mustapha Umar Mustapha II Allah yakara nisan kwana.

Za'a Iya noman Doya  a kasar Biu Kuwa?
06/08/2025

Za'a Iya noman Doya a kasar Biu Kuwa?

Address

Biu Borno State
Biu
603108

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BIU TV News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category