SHI'A MEDIA WATCH BIU

SHI'A MEDIA WATCH BIU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from SHI'A MEDIA WATCH BIU, Media/News Company, BIU, Biu.

01/10/2024

I'm not celebrating partial independent.
Or slavery disguise as liberty.

17/09/2024
02/08/2024

RIOT AND PROTEST
In
NIGERIA

23/07/2024

Malami shine Mai ilimi Mai bin dokokin Allah .
Malami shine Wanda ya barranta da azzalumai Kuma ya yakesu da ilimi da dukkan iyawarsa.
Dan kanada ilimin addini, Dana Qur'an Dan haddis Dana zamani.
Matukar kana maula kana biyayya wa azzaluman shuwagabanni Kuna cin haram tare dasu.
TAYAYA KAZAMA MALAMI ?
Bayan ka rutsunawa tsarina da ba Allah aciki ?
TAYAYA KA ZAMA MALAMI ?
bayan azzaluman sune abokanan ka ?
TAYAYA KAZAMA MALAMI?
alhali a mimbarin kake Kare mudaran azzaluman ?
Mu farga Yan arewa wasu malama wllh ba malamai bane ba.
Tahir dibal

21/07/2024

Matar Malam Zakzaky Ta Ce A Gaya Ma Ƴan Zanga-zanga...!

"Mu ma fa nan da ku ka ganmu muna son ran mu. Kuma muna son Iyayen mu da Ƴaƴan mu, sannan muna son dangin mu da makusantan mu. Amma saboda sadaukarwa ta Addini ya kafu a ƙasar nan ya sa muka haƙura da su, saboda muna da manufa muna da alkibila ba wai a banza ake kashe mu ba akan abun duniya ba".

"Amma yakamata ku fahimta sama da shekara 40 Malam Zakzaky yana ta kira da a dawo wa hanyar Allah a ture wannan tsarin na kafircin da baƙin zalunci da danniya, to shine kaɗai mu ma za mu shiga gaba wajen Zanga-zangar ku mu bada ran mu domin addinin musulunci ya tabbata. Amma ku sani ita wannan zanga-zangar ba mafita bace don azzalumai za su iya amfani da ita ma su ƙara gallazawa mutane".

Ahmad Tahir dibal.

17/07/2024

There exist these twin flames......Love and sacrifice
They are as inseparable as the heart and its pure groove
That even the darkest of veils, death, cannot defeat.

*** *** ***

Ask.... What's the secret under Husayn's victory?
The answer would be LOVE and SACRIFICE
Because hearts sang the duet of these twin flames that time.

These two treasures were poured out there not only displayed—
In a mother's eyes, a child shines brighter than any star
And is cherished beyond all worth
But still, they decided to pluck the fairest flower for Husain's hour.

*** *** ***

Sakina of just four summers,
Yet..... The hearts hidden language she understands
For her heart is Husain's throne
In her, Husain's heart finds a home.

Her eyes like morning dew glistened with tears
As she yearned for his tender care
While her gaze danced like a butterfly's wing.... Flitting left and right
Searching for a glimpse of him

She cried out his name like a nightingale singing its final serenade
A tender sapling... now bent and twisted like an ancient tree
Weathered by the storm of sorrow

*** *** ***

Hark! Lend an ear....it's Ummul Baneen's whisper you'll hear, aspiring to nurture more sons
Just like delicate petals, to be offered to the winds of fate
Even though she beheld the brutal fate that befell Abbas
Who's pitilessly trodden underfoot by the monstrous beast of injustice.

*** *** ***

Come, behold Zainab's maternal longing as she yearns—
For her brother to set free her fledgling birds Aun and Muhammad
To soar in the limitless skies of heroism
The loveliest scent has departed as the star has wandered to distant skies
Forsaking the world to its sorrow
No Qaseem, no Aleeyul Akbar to balm the heart's deep wound
And that is Asghar struck in the neck—
His life's tender shoot withered.... Like a garden in a harsh frost

*** *** ***
Bid thee adieu, ya Husain, for we hold dear one God,
One Muhammad, one Ali, one Fatima, one Hasan and only one you

Zainab Usman
(Yayar Ridha)
16th July, 2023
Ahmadtahirdibal.

09/03/2024

Da su malaman kasar Nan da Yan siyasa Duk dama Yan kasar babu Mai son kasar ta samu zaman lafiya.
Shiyasa KOWA sabgar gabansa yake bataneman mafita ba.

Address

BIU
Biu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SHI'A MEDIA WATCH BIU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share