
15/08/2025
👇🏻
Healing Our Children from Stealing – Steps (English).
In the Name of Allah, the Most Merciful, the Most Compassionate
🕌 On Wednesday we discussed children stealing and why they do it.
🤲 Here are 10 steps you can follow to help your child heal from stealing:
1. Self-worth: Teach them they are too noble to steal.
2. Repentance: Teach them to say sorry to Allah, for Allah loves those who repent.
3. Educate them: Show them Qur’an verses and Hadith about honesty and trust.
4. Make good du’a: Parents should pray good prayers for their children often.
5. Avoid cursing: Because some curses are accepted by the angels.
6. Reduce harsh punishment: Avoid excessive beating as it can harm them emotionally and physically.
7. Listen and care: Be a friend to your children so they feel safe to share everything with you.
8. Read Qur’an together: Read and discuss verses about truth and good manners.
9. Encourage honesty: Teach the benefits of telling the truth and self-respect.
10. Show love and mercy: Love motivates children to choose the right path.
Du’a:
اللَّهُمَّ اهْدِ وَلَدِي وَأَصْلِحْ قَلْبَهُ وَاجْعَلْهُ مِنَ الصَّالِحِينَ
Allahumma ihdi waladī wa aslih qalbahu waj‘alhu minaṣ-ṣāliḥīn
(O Allah, guide my child, purify their heart, and make them among the righteous)
✨ If you want your children to overcome modern temptations and grow confident – I mentor them with real talk through love, wisdom, and faith. I connect with them like a sister who truly cares.
📩 You can reach me directly on WhatsApp: 09035428621
Please share, like and support each other 🧡🧡
Hanyoyi Da Za Abisu wajan Yara su Dena sata(Hausa).
بِسْمِ ٱللَّٰهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
🕌 Ranar Laraba mun yi magana akan satan kananan yara da kuma me yasa suke yi.
🤲 Ga hanyoyi 10 da zaka bi wajen gyaran halin satan da yara suke yi:
1. Darajar kai: Koya musu cewa su masu daraja ne, ba su dace su sata ba.
2. Tuba: Koya musu su nemi gafarar Allah, domin Allah yana son masu tuba.
3. Ilmantarwa: Nuna musu ayoyi da hadisai akan gaskiya da amanah.
4. Addu’a mai kyau: Iyaye su rika yawan addu’a mai kyau ga ’ya’yansu, banda zagi.
5. Guje wa zagi: Domin wasu zagin Mala’iku na karɓa kuma yana iya cutar da zuciya.
6. Kauracewa duka mai yawa: Rage duka domin yana iya cutar da zuciya da jiki.
7. Sauraro da kulawa: A saurari yaranka tamkar abokai, don kada su boye muku komai.
8. Karanta Qur’ani tare: Ku karanta tare ku tattauna akan gaskiya da halin kirki.
9. Karfafa gaskiya: Koya musu fa’idar gaya gaskiya da amincewa da kai.
10. Nuna soyayya da rahama: Nuna musu kauna domin hakan yana motsa su yin gaskiya.
Du’a:
اللَّهُمَّ اهْدِ وَلَدِي وَأَصْلِحْ قَلْبَهُ وَاجْعَلْهُ مِنَ الصَّالِحِينَ
Allahumma ihdi waladī wa aslih qalbahu waj‘alhu minaṣ-ṣāliḥīn
(Ya Allah ka shiryar da ɗana/’yata, ka gyara zuciyarsa, ka sanya shi/ita cikin salihai)
✨ Idan kana so yaranka su ci nasara wajen kaucewa fitintun zamani kuma su zama masu ƙarfi da amincewa da kansu – Ina basu tarbiyya ta hanyar magana ta gaskiya, cikin soyayya, hikima, da imani. Ina kula da su tamkar 'yar uwarsu.
📩 Za ka iya tuntuɓata kai tsaye ta WhatsApp: 09035428621
Dan Allah a Yada domin a taimaki juna🧡🧡