Hausa News 24

Hausa News 24 Zamfara

DA DUMI DUMI:Yadda wani mutum a Amurka ya auri kansa da kansa, don saboda kar wata ta ci masa dukiya sai iyayensa kadai.
19/03/2024

DA DUMI DUMI:

Yadda wani mutum a Amurka ya auri kansa da kansa, don saboda kar wata ta ci masa dukiya sai iyayensa kadai.

Innalillahi wainna ilaihirraji'un           Innalillahi wainna ilaihirraji'un                     Innalillahi wainna ila...
17/10/2023

Innalillahi wainna ilaihirraji'un
Innalillahi wainna ilaihirraji'un
Innalillahi wainna ilaihirraji'un
Oct16/10/2023
...Sanarwa sanarwa sanarwa...

Daga Prince Abubakar Lawal

Wannan bawan Allah da kuke gani Dan kabu kabu me sunansa ((JANAIDU YUSUF)) dan garin Bungudu ne Allah yahadashida bata gari sun sasareshi ta ko Ina sun kasheshi har la,ila...........

Dan Allah Wanda yasan wannan bawan Allah Yana Nan ((ASIBITIN YARIMA BAKURA)) Inda Yan SANDA s**a kawoshi..........

Wanda yasanshi Yana iya tuntubar wannan number bobina.......

ga number Yan SANDAN
08164574672
Ga number chairman na Yan kabu kabu na gusau LG Sani Abubakar Mai Buhu 07064917376

Allah ubangiji Ka isarma wannan bawan Allah kabimashi hakkinsa Allah Ka Tona asirinsu.........

Daga
Sani Abubakar Mai Buhu..........

Duba ga shekaru sunja amma an ce wannan tsohon baya gajiya wurin halartar duk wani jerin gwano na zagayen maulidin Annab...
11/10/2023

Duba ga shekaru sunja amma an ce wannan tsohon baya gajiya wurin halartar duk wani jerin gwano na zagayen maulidin Annabi Muhammad (SAW) da ake yi a shiyyar funtuwa jihar katsina.

Idan namu ya samu mulki sai mun umarcesa da ya hana hutun maulidi a Nijeriya - Dr. GumiShahararren malamin addinin muslu...
10/10/2023

Idan namu ya samu mulki sai mun umarcesa da ya hana hutun maulidi a Nijeriya - Dr. Gumi

Shahararren malamin addinin muslunci a Nijeriya Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya tabbatar tare da rantsuwa kan cewa wallahi maulidi bidi'ane, mun faɗawa Gwamantin tarayya amma har yanzu ta ƙi ɗaukan mataki.

Bugu da ƙari malamin ya ƙara da cewa indai wanda suke jin maganar mu s**a kai ga Nasarar hawa karagar mulki a Nijeriya sai mun umarce su da su hana hutun Maulidi sam a Nijeriya ya kuma zama tarihi.

Wallahi ni a halin yanzu babu abinda nake sha'awa kamar aure, duk wanda yaga nayi masa ya min magana ayi komai ba tare d...
09/10/2023

Wallahi ni a halin yanzu babu abinda nake sha'awa kamar aure, duk wanda yaga nayi masa ya min magana ayi komai ba tare da ɓata lokaci ba Sadaki ma ina iya biya masa—Ƙarin bayani https://t.ly/D_r4X

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN'Yan ta'adda sun kona wani kauye baki dayan shi da rumbunan abincin su, a karamar hu...
07/10/2023

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

'Yan ta'adda sun kona wani kauye baki dayan shi da rumbunan abincin su, a karamar hukumar Binji da ke jihar Sokoto.

Wannan wane irin rashin imanine haka? Ku kashe bayin Allah ku sace su, sannan yanzu kuma ku dawo kuna kona musu gidajen su da rumbunan abincin su.

Shin sai yaushe ne shugabannin Arewa za su waiwaye mu, domin su kawo mana dauki kan matsalolin da ke addabar mu?

Shin wai Gwamnatin Najeriya, bata san halin da 'yan uwanmu suke ciki bane?

Kullum sai an kashe 'yan uwanmu, kullum sai an sace su, sai kace Dabbobi!

Allah muna rokonka da kaji tausayinmu ka kawo mana karshen wannan musifun da s**a addabi yankinmu na Arewa dama kasar Najeriya baki daya.

Labarin Matar Da Mijinta Yake Ɗaure Ta Sarƙa Ko Mari A Potiskum Jihar Yobe Yanada Ɗaure Kai....Idriss Zakari Yobe yace k...
05/10/2023

Labarin Matar Da Mijinta Yake Ɗaure Ta Sarƙa Ko Mari A Potiskum Jihar Yobe Yanada Ɗaure Kai....

Idriss Zakari Yobe yace kamar yadda nayi Alƙawalin cewa za muyi bincike yadda muka samu labarin ana zargin wani bawan Allah a garin Potiskum LGA da ɗaure matar sa da Mari Ankwa...!!!

Na ziyarci unguwan Dabo Aliyu Stadium inda na zanta da wasu daga cikin al'ummar wannan unguwa kuma na zanta da Iyalin wannan bawan Allah.

Shi dai Wanda Ake Zargi Sunansa Mal Mahammadu Mai (Waldan-Robobi)Abinda ɗiyar sa mai suna sadiya Mahammadu ta shaidamin cewa mahaifinyarsu tana fama da laluran taɓin hankali wanda wannan lalura ya jima tana fama dashi inda tacemin itama ta tashi taga mamanta da wannan lalura.

Amma a yanzu wannan matsala ta ƙaru ta yadda in har mama ta fita waje bata dawowa gida sai dai an nemo ta wani lokaci muna shan wahala kafin mu san inda take ganin haka baban mu ya yanke shawarin in zai tafi kasuwa yana sa mata ankwa a kafanta saboda gudun karta fita sai bayan ya dawo zai kunceta.

Na tambayi Sadiya ko kuna da matsalan abinci.? Ta cemin a gaskiya babanmu yana iya ƙoƙarin sa wajen bamu abinci daidai iya ƙarfinsa Alhamdulillahi.

Sadiya tamin tambaya kamar haka.?

Yaushe babanmu zai dawo ne.?

Zai dawo da zaran jami'an tsaron sun gama binciknsa In Shaa Allahu.

Wannan sune kalaman da na tattauna da ƴayan Mal Mahammadu Mai (Waldan-Robobi).

Nidai abinda na fahimta Mal Mahammadu mutum ne mai ƙaramin ƙarfi ta yadda bazai iya ɗaukar nauyin jinyar matar sa ba duba da irin sana'ar da yakeyi da kuma yadda na samu Iyali sa sannan kalamai da ake la'antar da ake masa bisa zargin cutar da iyalinsa wannan ba gaskiya bane saboda ga abinda ɗiyar sa ta shaidamin.

Yanzu haka dai hukumar bada agajin gaugawa ta jihar da ƙungiyoyin kare haƙƙin ɗan Adam sun shigo cikin lamarin shi kuma Wanda ake zargin yana hannun Jami'an tsaron farin kaya na Civil Defense.

Matar Da Take Cinye Rabin Buhun Masara Ita Kaɗai A Mako Ɗaya Auran Ta Ya Mutu.
05/10/2023

Matar Da Take Cinye Rabin Buhun Masara Ita Kaɗai A Mako Ɗaya Auran Ta Ya Mutu.

Har yanzu ana nan ana laluben Gawakin mutanen da s**a nutse a cikin Ruwa na hatsarin Jirgin Ruwa daya faru yau a garin Y...
03/10/2023

Har yanzu ana nan ana laluben Gawakin mutanen da s**a nutse a cikin Ruwa na hatsarin Jirgin Ruwa daya faru yau a garin Yauri Kebbi State. Allah ya karbi Shahadarsu.

Daga Abubakar Matawalle

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN~ Falalu Lawal Katsina .Yanzu aka samu hatsarin jirgin ruwa na kwale-kwale a garin Y...
02/10/2023

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

~ Falalu Lawal Katsina .

Yanzu aka samu hatsarin jirgin ruwa na kwale-kwale a garin Yawuri da ke jihar Kebbi. Ance jirgin ya nutse da mutane masu yawa.

Muna musu Addu'ar Allah ya tseratar dasu, wa 'yanda s**a rigamu gidan gaskiya, Allah ya jikansu da Rahma, ya kiyaye na gaba.

Wannan sune gwaje-gwajen da akaiwa Auwal Aliyu Zaria a asibiti.Wani likita ya duba yace matuƙar anyi waɗannan gwajin a a...
02/10/2023

Wannan sune gwaje-gwajen da akaiwa Auwal Aliyu Zaria a asibiti.

Wani likita ya duba yace matuƙar anyi waɗannan gwajin a asibiti irin Shika, to ba makawa sai an haɗa da addu'a da na gargajiya. Likita ke faɗin haka wanfa ya yarda da boko.

3156600449
First Bank

Allah yakara bashi lafiya Amin.

LABARI MAI DADI: Wani Dattijon Mutum Tare Da Matansa Guda Uku Sun Karbi Addinin Musulunci A Jihar Kogi..
30/09/2023

LABARI MAI DADI: Wani Dattijon Mutum Tare Da Matansa Guda Uku Sun Karbi Addinin Musulunci A Jihar Kogi..

Address

Bungudu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share