26/09/2026
Daga kewaye har cikin garin Tsafe babu inda kuke da tsaro.
Mun tattauna da wasu daga cikin al'ummar Tsafe inda a daren jiya yan bindiga s**a shiga s**a yi garkuwa da kimanin mutane biyar.
Ku kasance tare damu domin kawo muku rahotannin yau da kullum.
Zamfara
Chafe
860001
Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.