Arewa, Ina Mafita ?

Arewa, Ina Mafita ? Domin kawo abubuwan da za su farfado da martabar arewacin Nigeria.

Idan ka ce kar a yi zanga-zanga saboda kana cikin aminci, to shi wanda ba ya cikin amincin fa?
12/07/2024

Idan ka ce kar a yi zanga-zanga saboda kana cikin aminci, to shi wanda ba ya cikin amincin fa?

12/07/2024

Abubuwa 3 da ya k**ata talakan Nigeria🇳🇬 ya yi a wannan halin da yake ciki:
1_ ya koma ga Allah
2_ ya yi addu'a
3_ ya yi aiki(ZANGA-ZANGA) ✊✊✊

IDAN KANA DA ABINDA YA FI WADANNAN KA KAWO MU KARU!

Shamsuddeen Umar Ibrahim

12/07/2024

" Better to die fighting for freedom, than being a prisoner all the days" Bob Marley.

12/07/2024

Su ci, su ƙoshi, su ba mu haƙuri.

Sada Suleiman Usman

Ba za ka san zafi da radadin ta'addancin da ke wakana a Katsina da zamfara da Kebbi da sauransu ba, har sai ka ji cewa '...
05/10/2023

Ba za ka san zafi da radadin ta'addancin da ke wakana a Katsina da zamfara da Kebbi da sauransu ba, har sai ka ji cewa 'yan uwanka ne abun yake faruwa a kan su😭😭😭

Shamsuddeen Umar Ibrahim ✍️

😭😭😭

05/10/2023
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba El Mustapha, ta dakatar da sayar da Littafin Q...
05/10/2023

Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jihar Kano, karkashin jagorancin Abba El Mustapha, ta dakatar da sayar da Littafin Queen Primer tare da kira ga Malaman Makarantu da su guji amfani dashi.

Hakan ya biyo bayan bincike da hukumar tayi bisa korafe korafe da aka kawo kan yadda ake zargin Littafin na da wasu kalaman batsa, wadanda bai k**ata ba ga al'umma da kuma rayuwar yara.

Daga karshe hukumar tayi kira ga malamai da kuma shuagabannin Makarantu da su guji amfani da wannan Littafi don kuwa duk wanda aka k**a dasu doka zatai aiki akan shi.

Rahoto: Abdulmubdiu Ado



5/10/2023

03/10/2023

😭

NA RAINA LISSAFIN NLC.Ni a fahintata abinda NLC ya k**ata ta fi mayar da hankali shi ne batun gyara matatun man da muke ...
03/10/2023

NA RAINA LISSAFIN NLC.

Ni a fahintata abinda NLC ya k**ata ta fi mayar da hankali shi ne batun gyara matatun man da muke da su a Nigeria, hakan zai sa mu daina sayo mai daga kasashen JEGARU. Yin hakan zai taimaka tare da saukaka wa wajen yawan kashe kudin dakon man fetir, tunda an ce wai kudin dakon shi ne sobsidin da yake wahalar da tattalin arzikin Nigeria.
Amma, koda-yake, federal din ma suna sane su ka ki gyara matatun, saboda yin hakan kan iya toshe wasu hanyoyin zirarewar NATIONAL CAKES 😭 babu gaira babu dalili.
A karshe dai ina addu'ar Allah ya yi mana maganin wadanda suke damun mu.🤲

Shamsuddeen Umar Ibrahim ✍️

Address

Dal

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa, Ina Mafita ? posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share