Abdulkadir Umar Alhazai

Abdulkadir Umar Alhazai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulkadir Umar Alhazai, Digital creator, Sabon fegi damaturu, Damaturu.

Eng Adam Muhammad Mukhtar ina  kabarmune da zance wow namu nagargajiya😏 yakamata sumana wani abufa🤗
19/03/2025

Eng Adam Muhammad Mukhtar ina kabarmune da zance wow namu nagargajiya😏 yakamata sumana wani abufa🤗

19/03/2025

Paws 🐾 insha Allah
Will cooking 🍳 🥰

30/10/2024

Wannan wata kalan yarinyace wadda kalansu yake wahala a wannan lokaci ya Allah kaduba zuciyar wannan baiwataka kahadata da miji salihi mai addini kuma wanda zaifarantamata

Masu ra'ayin zanga-zanga kafin lokacin yazo gadama tasamu, ku gwadayi wannan azumina (tasu'a da ashurah)da kyakykyawan n...
14/07/2024

Masu ra'ayin zanga-zanga kafin lokacin yazo gadama tasamu, ku gwadayi wannan azumina (tasu'a da ashurah)da kyakykyawan niya mukaiwa Allah kukanmu, Allah yakawomana saukin rayuwa yagyaramana zuciyoyin mu dana shugabanninmu, wanda basu gyarubakuma Allah yakwace masa kujeransa, dukiyansa ko rayuwansa😎

$Preton suna da tsari mai tsauri gurin bayar da $TONCOIN ne kawai matsalal su!Amma idan da zaka tara $TONCOIN ko yakai d...
13/05/2024

$Preton suna da tsari mai tsauri gurin bayar da $TONCOIN ne kawai matsalal su!

Amma idan da zaka tara $TONCOIN ko yakai dubu zasu turoma abunda nan take!

Yanzu-yanzu nayi wannan withdrawal din na 1TONCOIN, amma gashi cikin yan mintina har yazo. Check the Date- 12th May,2024

Wanda yaga zai iya, yayi kokari ya zage ya tara Tokens dinsu kafin su rufe airdrop dinsu koda bazai iya tara TONCOIN din ba.

https://t.me/preton_drop_bot?start=2d2d687b-46bf-498d-b14d-388dfe3085a3

Allah ubangiji yasa mudace

Nifa wlh Rabiu Biyora da Aminu Dayyib Zakariyya gaba daya sun tsoratani da lamarin telegram daga jiya zuwa yau har tsoro...
13/04/2024

Nifa wlh Rabiu Biyora da Aminu Dayyib Zakariyya gaba daya sun tsoratani da lamarin telegram daga jiya zuwa yau har tsoron shiga telegram nake har addu'a nake 20-04-2024 yazo nayi claiming 60,430 na Notcoin dina

Aminu Dayyib Zakariyya wai me $HOT 😴 suke nufi danine naje saka $HOT 4 s**a janye 12 yanzu dana leka su gunga abin da su...
01/04/2024

Aminu Dayyib Zakariyya wai me $HOT 😴 suke nufi danine naje saka $HOT 4 s**a janye 12 yanzu dana leka su gunga abin da suke nunamin😥 akaini inuwa

With Sunusi Danjuma Ali – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
09/03/2024

With Sunusi Danjuma Ali – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

YANZU-YANZU: Kotun koli ta tabbatar da Caleb Mutfwang, na jam'iyyar PDP, a matsayin halastaccen zababban Gwamnan jihar F...
12/01/2024

YANZU-YANZU: Kotun koli ta tabbatar da Caleb Mutfwang, na jam'iyyar PDP, a matsayin halastaccen zababban Gwamnan jihar Filato.

Dauda lawan yayi nasara a kotun koli
12/01/2024

Dauda lawan yayi nasara a kotun koli

YANZU-YANZU: Kotun koli ta tabbatatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf, a matsayin halastaccen zababban Gwamna jihar Kano.
12/01/2024

YANZU-YANZU: Kotun koli ta tabbatatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf, a matsayin halastaccen zababban Gwamna jihar Kano.

YANZU-YANZU: Kotun koli zata fara shari'ar jihar Kano. Tsakanin Gwamna Abba da Gawuna, wa kuke yiwa fatan Nasara?
12/01/2024

YANZU-YANZU: Kotun koli zata fara shari'ar jihar Kano. Tsakanin Gwamna Abba da Gawuna, wa kuke yiwa fatan Nasara?

Address

Sabon Fegi Damaturu
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulkadir Umar Alhazai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share