Labari Daga Yobe

Labari Daga Yobe Media and News

05/11/2025
Ni Fa Abin Nan Yana Ban Mamaki, Wai Sai Mace Ta Ci Kwalliya, Amma Har Ta Je Inda Za Ta Ta Dawo Babu Me Tare Ta Ya Yi Mat...
05/11/2025

Ni Fa Abin Nan Yana Ban Mamaki, Wai Sai Mace Ta Ci Kwalliya, Amma Har Ta Je Inda Za Ta Ta Dawo Babu Me Tare Ta Ya Yi Mata Magana, Anya Lamarin Nan Babu Saka Hannu, Ko Me Yake Jawo Hakan A Yanzu, Cewar Fatima Abdullahi

An sake sassauta dokar hana fita a Jos jihar Plateau Gwamnatin jihar Filato ta sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da ...
10/08/2024

An sake sassauta dokar hana fita a Jos jihar Plateau

Gwamnatin jihar Filato ta sassauta dokar hana fita ta sa’o’i 24 da ta kafa a Jos babban birnin jihar, wanda zai ba da damar zirga-zirga daga karfe 10 na safe zuwa 6 na yamma.

A JIRA SAI LOKACI YA YI: Malam Nata'ala Na Raye Bai Mutu BaLabarin da ake yaɗawa na rasuwar Malam Nata'ala ba  gaskiya b...
18/02/2024

A JIRA SAI LOKACI YA YI: Malam Nata'ala Na Raye Bai Mutu Ba

Labarin da ake yaɗawa na rasuwar Malam Nata'ala ba gaskiya ba ne. Da gaske ba shi da lafiya kuma masu jinyar sa yau sun tabbatar jikin da sauƙi.

Allah Ya ba shi lafiya...

Halin Da Na Fito Da Shi A Fim Din Labarina Daidai Yake Da Halina Na Gaske, Domin Ba Na Soyayyar Kudi, Amma Ihsani Yana D...
18/02/2024

Halin Da Na Fito Da Shi A Fim Din Labarina Daidai Yake Da Halina Na Gaske, Domin Ba Na Soyayyar Kudi, Amma Ihsani Yana Da Dadi Idan Aka Yi Wa Mutum, Cewar Maryam Ta Shirin 'Labarina'

Me zaku ce?

17/12/2023

Subhanallah Allah ya kyauta Amin ya Allah

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa...

16/12/2023

Mu mika sakon ta'aziyyata zuwa ga Babban Malamin mu na Ahalusunnah Fadilatul Sheikh Yahya Haifan bisa ga Babban rashi da aka masa na Rashin Mahaifiyarsa muna Rokan Allah Yajikan ta da Rahma Ya kai Haske kabarinta, idan Tamu tazo Allah Kasa mucika da imani...

Admin...
ALKHAIRAT TV1

Address

Damaturu

Telephone

+2347030123974

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labari Daga Yobe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share