26/07/2021
Masu KEKE NAFEF sun tsiri wata saran iskanci nasa Mashin nasu yake Kara kamar Ana harbin Bindiga🔫 hakan na firgita mutanen gari ....
Nayi duba da kyau na dauki number Wanda yafi yin haka "2712" kuma zamusa a masa hukunci dai-dai dashi, sannan zamuci gaba da nemo duk Mai irin wannan halin a hukuntasu ....
A gaskiya idan mu yan gari bamu tashi mun gwara garinmu da kanmuba toh wlh watarana munagani saide mufuta mubar garin..... Kullum matsaloli daban daban ne ke afkowa a garin Damaturu.
will organize a meeting to discuss how are we going to support the security agency on tackling insecurity.