Hon, Nuhu Baba Hassan For Rep 2023

Hon, Nuhu Baba Hassan For Rep 2023 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon, Nuhu Baba Hassan For Rep 2023, Social Media Agency, Damaturu.

Innalillahi Wa Inna ilaihir raji'un Ubangiji Allah yajikanka da rahama yasa aljannar firdausice makoma Auwalu Musa Musta...
16/07/2024

Innalillahi Wa Inna ilaihir raji'un
Ubangiji Allah yajikanka da rahama yasa aljannar firdausice makoma Auwalu Musa Mustapha 🤲

Friday, December 8, 2023.*Hon. Nuhu Baba Hassan Acknowledges Alhaji Honorable Jibril Maigari's Support for Yobe Youths*H...
08/12/2023

Friday, December 8, 2023.

*Hon. Nuhu Baba Hassan Acknowledges Alhaji Honorable Jibril Maigari's Support for Yobe Youths*

Honorable Nuhu Baba Hassan, the Yobe State Focal Person for the North East Development Commission, paid a visit to Alhaji Honorable Jibril Maigari, the Federal Commissioner representing Yobe State at the Federal Character Commission (FCC), earlier today.

This visit served as a heartfelt expression of appreciation from Honorable Nuhu Baba Hassan towards Alhaji Honorable Jibril Maigari for his exceptional dedication and support in empowering and nurturing the youths of Yobe State.

Hon Nuhu Baba Hassan lauded Alhaji Jibril Maigari's tireless efforts, recognizing his initiatives aimed at uplifting and guiding the young generation towards a promising future. This acknowledgment emphasized the profound impact of Alhaji Maigari's initiatives in championing the cause of the youths in Yobe State.

✍️ Disciples Of Maigari (DOM)
Abdulhamid Nuhu

Congratulations Hon. Nuhu Baba Hassan , as you awarded with the certificate of appreciation for the participation of the...
23/06/2023

Congratulations Hon. Nuhu Baba Hassan , as you awarded with the certificate of appreciation for the participation of the by APC National Integrity Movement.

The event took place at ICC Abuja.

13/04/2022
MATASA MUNA KOYI DA SIYASA IRIN TA YAYUNMU"" Kawai nazo wucewa Ta Cross na Tsakiyar Garin Damaturu Naga wannan Tabkeken ...
18/02/2022

MATASA MUNA KOYI DA SIYASA IRIN TA YAYUNMU"" Kawai nazo wucewa Ta Cross na Tsakiyar Garin Damaturu Naga wannan Tabkeken Billboard din.
Na tsaya na kalla sai Naga Photon Nuhu Baba Hassan Chairman na NECAS Ajikin photon saina karanta Naga shine Yayi wannan Babbar hidimar Naga yadace a Yabamasa shiyasa zanyi ko layi biyu ne.

Hon, Nuhu Baba Hassan Matashine Mai saukin Kai dakuma damuwa da matsalar wasu, shiyasa har Yanzu yake cigaba a dukkan Abinda Yasa agaba" Munji Dadi Kuma munyi Alfahari cewa muna da Irinku a wannan Gwamnati Mai Albarka.

Mai Girma Gwamna Mai Mala Buni, Yanason mutane Irinku Wanda zasu Gudanar da abin Alheri batare da sun gorantamakaba ko Kuma sunyita surutu Akaiba to gaskiya naji Dadi Kuma Kamar yadda Naga matasa suna Cewa Yafito ya tsaya Dan Takarar "House Of Representatives, Na Kara shedawa cewa zai iya wakilcin Al'umma.

Ya Allah Idan Wannan Abinda Yasa agaba Alheri ne, Allah Kaci gaba da nunamai Dede, Kanunamasa Bata yabarta Amin.

*Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru.

14/02/2022

Dalilin Bude Dandalinan shine Isarda Sakon Al'umma,

An budene domin Tallata ayyukan Hon Nuhu Baba Hassan Dan Takararmu na Damaturu, Gujba Tarmuwa Gulani

Allah Yabamu nasara

Address

Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon, Nuhu Baba Hassan For Rep 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share