Ædam Æ Ædam Ğashuā

Ædam Æ Ædam Ğashuā Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ædam Æ Ædam Ğashuā, Media, Sabon Gari, Damaturu.

✅TASARRUFIN TUNANIRayuwar hassada jari-hujja ce ta kashe zumunci a tsakanin al'umma.Allah ya kare zuciyoyinmu.©Ædam Æ Æd...
03/11/2021

✅TASARRUFIN TUNANI

Rayuwar hassada jari-hujja ce ta kashe zumunci a tsakanin al'umma.
Allah ya kare zuciyoyinmu.
©Ædam Æ Ædam Ğashua

29/10/2021

Ku kiyaye dukiyoyinku da yin ZAKKA.

©Ædam Æ Ædam Gashua

25/10/2021

YAUDARA kan iya sa mutum ya ji daɗin al'amuransa na yau da kullum, amma kuma a kwai ranar ƙin dillanci.
Allah ya kare mu.

24/10/2021

TATTAUSAN LAFAZI SADAƘA NE

✅Wanda ya fada maka magana mai zafi, kalma mai ɗaci da ƙuna, mayar masa da tattausa mai taushi kamar ruwan sanyi.

19/10/2021

CIN AMANA:

Yana daga cikin halayen da suke ƙasƙantar da darajar mutum a wajen Allah.
Matuƙar mutum bai riƙe amanar bayin Allah ba, to Allah ne zai zama abokin rigimarsa aranar Al-ƙiyama (Subhanallah !).

17/10/2021

MABUƊAI: Mabuɗin ilimi shi ne tambaya, Mabuɗin nasara haƙuri, Mabuɗin arziki tsoron Allah, Mabuɗin zaman lafiya adalci da gaskiya.

16/10/2021

“jiki magayi” shan tabar mai koyo

16/10/2021

"IDAN KA RENA KASUWA KO SAUTU BA ZA KA JE MATA BA" INJI HAUSAWA.

15/10/2021

Babu wadata kamar hankali, babu talauci
kamar jahilci, babu gado kamar ladabi, babu mai
taimako kamar shawara.

Shugaban Sulhu !
24/06/2021

Shugaban Sulhu !

Governor Buni is working Yobe we are moving forward. ... See more of Mai Mala Buni Progress®Ædam Æ Ædam Gashua
24/06/2021

Governor Buni is working Yobe we are moving forward. ...

See more of Mai Mala Buni Progress

®Ædam Æ Ædam Gashua

28/12/2020
28/12/2020
Nan gani nan bari, farar tumfafiya.
27/12/2020

Nan gani nan bari, farar tumfafiya.

Address

Sabon Gari
Damaturu

Telephone

+2347037169739

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ædam Æ Ædam Ğashuā posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category