Shafin Wasanni

Shafin Wasanni Shafin Wasanni SHAFI NE DAKE KAWO LABARAN WASANNI TA DA HARSHEN HAUSA⚽

Fc Barcelona ta sayi Oriol Romeu, daga Girona akan Yuro, 50m ya sanya hannu, akan kwantiragin shekaru, uku zuwa 2026DAGA...
19/07/2023

Fc Barcelona ta sayi Oriol Romeu, daga Girona akan Yuro, 50m ya sanya hannu, akan kwantiragin shekaru, uku zuwa 2026

DAGA : (Shafin Wasanni )

Tawagar, Real Madrid a hanyarsu, ta zuwa Los Angeles domin fafata, wasan share fage,
19/07/2023

Tawagar, Real Madrid a hanyarsu, ta zuwa Los Angeles domin fafata, wasan share fage,

Joao Felix:👤ina son bugawa Fc Barcelona wasa, akoda yaushe, wannan, shine Burina, tun ina dan karami,DAGA : (SShafinwasa...
19/07/2023

Joao Felix:👤ina son bugawa Fc Barcelona wasa, akoda yaushe, wannan, shine Burina, tun ina dan karami,

DAGA : (SShafinwasanni

Jude Bellingahm da sabuwar, Rigar Real Madrid ta waje na kakar wasa, ta bana
19/07/2023

Jude Bellingahm da sabuwar, Rigar Real Madrid ta waje na kakar wasa, ta bana

Ahukumance: Kungiyar kwallon, kafa ta Atlantico Madrid ta bawa Joao Felix damar, tafiya Barcelona a matsayin, aroana sar...
19/07/2023

Ahukumance: Kungiyar kwallon, kafa ta Atlantico Madrid ta bawa Joao Felix damar, tafiya Barcelona a matsayin, aro

ana saran komai zai kammala, a wannan makon,

DAGA: (Shafin Wasanni)

Aljandro Balde da Lamine Yamal sun kulla sabuwar yarjejeniya, ta dogon, lokaci da Fc BarcelonaLamile Yamal ya sa hannu, ...
19/07/2023

Aljandro Balde da Lamine Yamal sun kulla sabuwar yarjejeniya, ta dogon, lokaci da Fc Barcelona

Lamile Yamal ya sa hannu, zuwa 2026✅

Aljandro Balde ya sa hannu, zuwa 2028✅

DAGA: (Shafin Wasanni )

Inter Miami ka iya zama sabuwar Fc Barcelona yayin da take kokarin hada tsoffin yan wasan barcelona,Kawo yanzu ta dauki ...
19/07/2023

Inter Miami ka iya zama sabuwar Fc Barcelona yayin da take kokarin hada tsoffin yan wasan barcelona,

Kawo yanzu ta dauki Messi Busquets, ta cimma yarjejeniya da Alba da Suarez,

DAGA: (Shafin Wasanni)

Bayern Munich: na son saida Joshua Kimmich, a wannan kakar domin taimaka mata, wajen kawo, Herry KaneDAGA: (Shafin Wasan...
19/07/2023

Bayern Munich: na son saida Joshua Kimmich, a wannan kakar domin taimaka mata, wajen kawo, Herry Kane

DAGA: (Shafin Wasanni)

Zakaran Duniya Leo Messi ya dauki horon sa na farko, da tawagar, sabuwar Kungiyar. sa Inter Miami
19/07/2023

Zakaran Duniya Leo Messi ya dauki horon sa na farko, da tawagar, sabuwar Kungiyar. sa Inter Miami

Karim Benzema da N'Glo Kante acikin, sabuwar rigar Al ittihad na 23/24
19/07/2023

Karim Benzema da N'Glo Kante acikin, sabuwar rigar Al ittihad na 23/24

Address

Damaturu

Telephone

+2349071911765

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafin Wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shafin Wasanni:

Share