YFR NEWS.

Directions Website

YFR NEWS. Muryar gaskiya, ƴanci ga kowa.

Ina aka kwana? sama da shekara ɗaya fa!BOMAI
23/09/2026

Ina aka kwana? sama da shekara ɗaya fa!BOMAI

Wasu fusatattun matasa sun far wa wani direba da ke jan motar campaign ɗin Tinubu a Kaduna.
16/09/2026

Wasu fusatattun matasa sun far wa wani direba da ke jan motar campaign ɗin Tinubu a Kaduna.

13/09/2026

Za mu fara gabatar da zaɓen jin ra'ayin jama'a a wannan kafa daga gobe Litinin Insha Allahu. Daga kan gwamna zuwa ƴan majalisun jiha.

Ku tara ku kaɗa taku ƙuri'ar.

08/09/2026

Wannan haɗin kauri na Barcelona zai taru kuwa?
Ƴan ɓangaren fari yaya ne?😍😍😍🥰🥰🥰

08/09/2026

Ina ƙwari?
Ga Aunty Dije na magana.😍😍😍

Barrister El-Zubair.
08/09/2026

Barrister El-Zubair.

Matashin ɗan garin MACHINA ya janye kalaman nashi ne biyo bayan cece-ku-ce da zargin nashi ya haifar.
08/09/2026

Matashin ɗan garin MACHINA ya janye kalaman nashi ne biyo bayan cece-ku-ce da zargin nashi ya haifar.

07/09/2026

Daga gobe Talata 8 ga watan Satumba, sunan wannan gida zai canja zuwa YFR NEWS.
Mun gode da bibiyar mu.

AB. MACHINA ya faɗi haka ne a wani saƙi da ya wallafa a kafar Facebook inda yake maida martani ga wasu ƴan Jihar ta Yobe...
07/09/2026

AB. MACHINA ya faɗi haka ne a wani saƙi da ya wallafa a kafar Facebook inda yake maida martani ga wasu ƴan Jihar ta Yobe da ke ƙalubalantar ɗan takarar jam'iyyar APC na jihar, Baba Malam Wali.

04/09/2026

Tsokacin Sheikh Abu Inyass Gashua a kan kalaman shugaban jam'iyyar APC na jihar Yobe.

Address

Damaturu
17

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YFR NEWS. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category