YOBE POST

YOBE POST .

18/06/2022

Maganan Gaskiya Mai mala kamata yabiya malam jami'a na jahar Yobe hakkinsu da s**a nema Dan dalibai su koma bakin karatu.
Buni kayi koyi BBG.

God choose the Best for Us just🤷
11/06/2022

God choose the Best for Us just🤷

22/05/2022

What's the differences between the Old Goniri Style and Buni style?

22/05/2022

Here in my state the Government, rep and Senate are indirectly appointed neither elected.

22/05/2022

The neighbouring state are progressing socially, politically, economically but we still stagnate in gidan Shekaran jiya.

Matasa sunfara neman kudi Da jam'iyar PDP. Hakan yana nuna ce wa basu da kishin kansu da talakawane?  Muyi siyasa ban da...
15/01/2022

Matasa sunfara neman kudi Da jam'iyar PDP.

Hakan yana nuna ce wa basu da kishin kansu da talakawane? Muyi siyasa ban dan neman kudi, muyi siyasa dan kawo canji a garemu da alummanmu da kasarmu ta jahar yobe gabaki daya.

Wani abu kalilan da za'a baka cin amar mutanenka ne da Kasarka.

Tambaya: Shin Mai Mala Buni yayi abinda zamu kara zabenshi a 2023?  Eh, Agaskiya Mai mala buni yayi matukar aiki a jahar...
12/01/2022

Tambaya: Shin Mai Mala Buni yayi abinda zamu kara zabenshi a 2023?

Eh, Agaskiya Mai mala buni yayi matukar aiki a jaharmu yobe State. Dalilai sune:-

1. Yana adga cikin shuga mai son cigaba a alummansa yaba sana'a ga matasa. Mutane nawane aka koyar musu sana'an hannu? Bila adadin.

2. Yana daga cikin shugaba mai son cigaban alumman wanda zai kawo cigaba ta wajen fannin ilimi. Yara nawa aka tura kasan waje don su samo ilimin likatanci da sauran su. Wadan yaran kadai sun isa surike asibitocinmu.

3.Yana daga cikin shugaba na gari wanda zai samawa jama'ansa muhalli. Gidaje nawa mai mala yagina bila adadin.

A ra'ayina wadanan manyan Aiyuka kadai zaisa muzabi Buni 2023.

Wacce jam'iyace Zata kawo cigaba mai inganci ga Alummar Yobe State?
12/01/2022

Wacce jam'iyace Zata kawo cigaba mai inganci ga Alummar Yobe State?

Address

Damaturu
602020

Telephone

+2348134943675

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOBE POST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YOBE POST:

Share