AIG Multimedia

AIG Multimedia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AIG Multimedia, Digital creator, Gwanghe ward damaturu, Damaturu.

🎥 AIG Multimedia.
💡Shafin kirkira da ilimi domin gina al’umma.👇👇👇

1️⃣Muryar Ilimi da Ƙirƙira.
2️⃣Yaɗa karatuttukan malaman Sunnah.
3️⃣ƙirƙirar bidiyo masu fa’ida domin al'umma.
4️⃣📚 “Ilimi da fasaha tare don ceton zuciya”

01/09/2026
🧠 TAMBAYA MAI SAUƘI, AMMA MAI MA'ANA…Idan za ka iya koyon abu guda ɗaya kyauta wanda zai taimaka maka samun kuɗi a nan g...
27/08/2026

🧠 TAMBAYA MAI SAUƘI, AMMA MAI MA'ANA…

Idan za ka iya koyon abu guda ɗaya kyauta wanda zai taimaka maka samun kuɗi a nan gaba, me za ka zaɓa?

💻 Graphic Design
🎬 Video Editing
📱 Digital Marketing
🤖 AI
🛒 Kasuwanci

👇 Ka zaɓi ɗaya kawai ka rubuta a comment.

Ina son ganin abin da mafi yawan mutane za su zaɓa. 👀

AIG Multimedia
• •

ILIMIN KASHE KUƊI YA FI ILIMIN SAMUN KUƊI WAHALA!Me ya sa wasu suke samun kuɗi amma ba sa samun arziki?” 💰🤔         Foll...
21/08/2026

ILIMIN KASHE KUƊI YA FI ILIMIN SAMUN KUƊI WAHALA!

Me ya sa wasu suke samun kuɗi amma ba sa samun arziki?” 💰🤔



Follow AIG Multimedia for more...

🔥 TAMBAYAR YAUIdan aka ba ka damar komawa shekaru 5 baya, wane abu ne za ka gyara a rayuwarka?1️⃣ Karatu2️⃣ Kasuwanci3️⃣...
16/08/2026

🔥 TAMBAYAR YAU

Idan aka ba ka damar komawa shekaru 5 baya, wane abu ne za ka gyara a rayuwarka?

1️⃣ Karatu
2️⃣ Kasuwanci
3️⃣ Abokai
4️⃣ Lokacin da ka ɓata
5️⃣ Wani abu daban

👇 Ka rubuta lamba ɗaya kawai, sannan ka faɗi dalilin zaɓinka.

Hassan Muhammad Baba, Princess Teemarh, Ahmad Ibrahim Goni, Goni Ibrahim Damaturu, AIG Multimedia, Tukunyar matar talaka, kuyi like sannan
Mu ga amsoshin ku a comment. 😄

Follow for more

TunatarwaFollow AIG Multimedia for more
13/08/2026

Tunatarwa

Follow AIG Multimedia for more

12/08/2026

Likafani bashida aljihu.

Follow AIG Multimedia for more

🌙 KA KARANTA WANNAN HAR ƘARSHE DAN KAKARU…Wani mutum ya taɓa cewa:“Da zarar na samu kuɗi, zan fara kasuwanci.Da zarar na...
08/08/2026

🌙 KA KARANTA WANNAN HAR ƘARSHE DAN KAKARU…

Wani mutum ya taɓa cewa:

“Da zarar na samu kuɗi, zan fara kasuwanci.
Da zarar na samu lokaci, zan fara karatu.
Da zarar komai ya daidaita, zan fara gina rayuwata.”

Shekaru s**a wuce… amma har yanzu yana jiran “lokacin da ya dace.”

Sai wani ya tambaye shi:

👉 “Me ya sa ba ka fara da abin da kake da shi ba?”

Sai ya yi shiru.

💭 Wani lokaci ba rashin dama ne ke hana mu ci gaba ba…
tsoron fara abu ne.

Kada ka jira komai ya zama perfect.
Fara da ƙaramin abin da kake da shi, ka koya, ka gyara, ka ci gaba.

🤲 Allah Ya albarkaci ƙoƙarinmu, Ya ba mu ikon amfani da damar da Ya ba mu.

Yanzu kuma kai fa? 👇

Me kake ganin ya fi hana matasa ci gaba?

❤️ Rashin kuɗi
👍 Rashin ilimi
💬 Tsoro da rashin ƙarfin gwiwa

Ka zaɓi ɗaya ka rubuta a comment.

— AIG Multimedia
Ilimi da fasaha tare don ceton zuciya.

Kana sammako wajen mutane don neman taimako, amma ka kasa sammako wajen Allah wanda yake da komai.💯Idan zaka iya sammako...
06/08/2026

Kana sammako wajen mutane don neman taimako, amma ka kasa sammako wajen Allah wanda yake da komai.💯

Idan zaka iya sammako zuwa wurin mutum, me yasa baka iya sammako zuwa ga Allah ba? 🤲✨🙏

Kada ka manta, Allah yafi kowa kusa da kai. Ka roƙe Shi kafin ka roƙi mutane.🤲❤️

Follow AIG Multimedia

🚨 TAMBAYA TA GASKIYA 🚨Idan aka ba ka zaɓi ɗaya kawai, wanne za ka zaɓa?❤️ Kuɗi miliyan 10 yanzu.👍 Ko ilimin da zai sa ka...
06/08/2026

🚨 TAMBAYA TA GASKIYA 🚨

Idan aka ba ka zaɓi ɗaya kawai, wanne za ka zaɓa?

❤️ Kuɗi miliyan 10 yanzu.
👍 Ko ilimin da zai sa ka riƙa samun miliyan 10 duk shekara.

Wanne zaka zaba?

Ka rubuta amsarka a comment. 👇

Follow AIG Multimedia for more

Address

Gwanghe Ward Damaturu
Damaturu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AIG Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AIG Multimedia:

Shortcuts

Share