07/02/2023
MEYA KAMATA MUSANI KAFIN MUYI DELEGATE.
1 , HYBRID SCORE :- Shine iyakar percentage na kowanne node validation na Yawan adadin hashpower Delegators din da suke kan validation din .
2 , COMMISSION :- Shine percentage na validators domin amsar rewards nashi daga hannun kowanne Delegators .
3 , APR :- Waton " Annual percentage rate ," shine abinda za kana samu kullum daga hannun validators.
MISALI Nine Validator:- GonarCoreDao
HYBRID SCORE:- 18.29%
COMMISSION:- 7%
APR:-. 160.6%
~Anan kuga mun samu Hybrid validation 18.29% na GonarCoreDao validate yawa Hash power din mutanen da suke kan shi a lissafin percentage Yana da 18.29% cikin 100% .
~kai ne za kayi Delegating akan validation din Gonar CoreDao sai ka duba commission kaga 7% toh abinda ake nufi shine duk adadin CORE din da ka samu a delegate rewards to cikin 100 kaso 7 na shine .
for example:- kayi Delegate na Core 100 sai kazo fita bayan kwanaki 60 ka samu ribar Core 45 ka hada da core Delegate naka 100 Nan y k**a 145 kenan ko? toh 145 din nan za kayi ÷ nashi into 100% zai baka 1.45 CORE toh sai ka duba menene commission din wnn validator din 7% ne , to sai kace 1.45 × 7 = 10.15 Core , to wnn shine rewards din validator akan ka sauran kuma naka ne , waton 134.85 ( 145-10.15 ) = 134.85//
~Apr% Shine percentage din yawan iyakar adadin CORE din da za kana samu kullum .
for example : 160% APR din validation din da ka shiga da CORE 100 sai kace :- 160 % ÷ 100 = 0.0016 CORE shine rewards naka kullum .