YOBE PRESS

YOBE PRESS Follow the yobe state government, don't fall for fake news, get first hand information about yobe state here.

03/11/2022

YOBE ASSEMBLY CONFIRMED THE APPOITMENT OF LOCAL GOVERNMENT CARETAKER MANAGEMENT COMMITTEES

Yobe state House of Assembly has confirmed the appointment of the nominees as chairmen and members of the local government caretaker management committees to run the affairs of the local governments for the period of six months

The leader of the House Hon, Bukar Mustapha moved the motion seeking for the confirmation of the nominees which was presented by the executive arm of government following the expiration of tenure of the elected chairmen of the local governments

Those confirmed as local government caretaker committee chairmen are Alhaji Ibrahim Babagana Bade, Lawan Bukar Bursari, Bukar Adamu Damaturu, Hajiya Halima Kyari joda Fika, Baba Goni Mustapha Fune ,Ali Kolo Kachalla Geidam, Dala Mala Gujba, Dayyabu Ilu Gulani, Abdullahi Ahmed Garba, Jakusko and Lawan Alhaji Gana Karasuwa

Others are Bukar A Bukar Machina, Alhaji Salisu Yerima Nangere, Alhaji Modu Kachalla Nguru , Salisu Muktari Potiskum, Mohammed Lamido Musa Tarmuwa, Dauda Bukar Yunusari and Alhaji Waziri Ibrahim Yusufari

Presiding over the sitting, the speaker of the House Rt Hon, Ahmed Lawan Mirwa called on the confirmed nominees to work hard to justify the confidence reposed in them towards development of the local government areas

Update By
Adamu Koriyel
Legislative Correspondent,YBC

25/07/2022

Hon Commissioner Ministry of Humanitarian Affairs Disaster Management led stakeholders in a round table meeting for effective Flood responses and coordination and resource mobilisation.
The Meeting follows His Excellency Governor Mai Mala Bunis drive for ensure response o he victims is well coordinated and resources mobilised and used effectively.

Over 80 stajeholders attending both he general and technical session. Amongst the participants are 7 LGA chairmen from worse affected LGAs, CDOs Staffs of Min of Health and SPHCMB. Others UN agencies led by OCHA, INGOs and Network of Yobe Civil Society Organisation led by the ED.

At the End of the meeting a comprehensive report with sector specific needs and demographic will be developed for use.

25/07/2022

Three soldiers of the Guards Brigade have reportedly sustained injuries in an ambush by gunmen in Abuja.

This came barely 24 hours after terrorists threatened to abduct President Muhammadu Buhari and Kaduna Governor Nasir El-Rufai in a viral video.

25/07/2022

Yan Ta’adda Sun Kai Wa Sojoji Hari A Abuja
Daga Leadership ✍️

Yan ta’adda sun farmaki wasu sojoji da ke sintiri a kan hanyar Kubwa zuwa Bwari da ke birnin tarayya Abuja.

Wasu rahotannin sirri sun bayyana cewar ‘yan ta’addan na shirin kai hari makarantar koyon aikin lauya da ke Bwari da wasu cibiyoyin gwamnati a Abuja.

Wata majiya da ta nemi a sakaya sunanta, ta ce harin na nuni da cewa ‘yan ta’addan sun mamaye birnin tarayya amma hukumomi sun ce suna kokarin gano maharan.

A cewar daya daga cikin majiyoyin, wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun yi wa dakarun sojin da ke sintir a kan hanyar Kubwa zuwa Bwari kwanton bauna.

Ya kara da cewa sojoji uku daga cikin dakarun sun jikkata yayin harin kuma an kwashe su zuwa asibiti domin kula da lafiyarsu.

Harin da aka kai a yankin na Bwari ya nuna cewa a zahiri ‘yan ta’addan suna nan a wurin kuma akwai yiwuwa su kai farmaki makarantar koyon aikin lauya da ke Bwari kamar yadda aka ruwaito a baya,” inji majiyar.

Da aka tuntubi mataimakin daraktan hulda da jama’a na rundunar soji, Birgediya-Janar, Godfrey Abakpa, ya tabbatar da harin, amma ya ce sun yi nasarar fatattakar su.

Ya kara da cewa an kwashe sojojin da s**a jikkata zuwa asibiti kuma suna samun kulawa.

“An kai musu hari kuma an yi nasarar dakile harin. Muna da ‘yan tsiraru da s**a samu raunuka amma an su kai asibiti domin ba su kulawa.

“A halin yanzu dakarunmu na bincike a yankin domin fatattakar ‘yan ta’addan da s**a addabi yankin baki daya. Ana shawartar mazauna yankin su ci gaba da gudanar da sana’o’insu, su ci gaba da ba mu hadin kai ta hanyar ba mu bayanan da s**a dace domin mu samu nasara gano wadanda s**a kai hari,” inji shi.

KWANKWASO YACE SUNA TATTAUNAWA DA PETER OBI.Dan takara shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya ...
18/06/2022

KWANKWASO YACE SUNA TATTAUNAWA DA PETER OBI.

Dan takara shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya ce yana tattaunaa da takwaransa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi domin yiwuwar hada gwiwa a zaben 2023.

Ya bayyana haka ne a tattaunaarsa da BBC Hausa.

A cewarsa "gaskiya muna magana da shi Peter Obi, ko kuma ma in ce kwamiti yana aiki domin ya duba dukkan abin da ya kamata (kan hada gwiwa da shi), kuma abokai da 'yan uwa suna zuwa suna yi mana magana kan batun."

Tsohon gwamnan na Jihar Kano ya ce hada gwiwarsu tana da muhimmanci musamman ganin cewa jam'iyyun APC da PDP ba su tsayar da dan takarar mataimakin shugaban kasa daga yankin kabilar Igbo ba.

'YAN SANDA A EKITI SUNCE HAR YANZU BA WANI RIHOTON TASHIN HANKALI YAYIN ZABEN.Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar ...
18/06/2022

'YAN SANDA A EKITI SUNCE HAR YANZU BA WANI RIHOTON TASHIN HANKALI YAYIN ZABEN.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Ekiti ta bayyana cewa zaɓen da ake gudanarwa a jihar zuwa yanzu babu wasu rahotanni da ke nuna cewa an samu tashin hankali.

Mataimakin shugaban sufeton ƴan sandan Najeriya DIG Johnson Kokumo wanda shi ne ke jagorantar ɓangaren tsaro a zaɓen a jihar shi ya bayyana haka a yayin da yake jawabi ga jama'a a Ado-Ekiti.

Address

Damaturu
GHAJ

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOBE PRESS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share