SAHEL Online Tv

SAHEL Online Tv Online Tv

19/05/2025

Gomna Mai Mala Buni yayi abin ayaba masa cikin shekarar 6

04/04/2025

Ko kun gane waye tare da iyalansa suke rera karatun Qur ani

19/03/2025

Gomnan kano da sarkin kano ayayin tattauna wa adakin taro

With Izzuddeen M. Doko – I just got recognised as one of their top fans! 🎉
16/03/2025

With Izzuddeen M. Doko – I just got recognised as one of their top fans! 🎉

16/03/2025

CIGABAN TATTAUNA WA DA Mustapha Moh'd Gujba Banker DAN GANE DA AYYUKAN MAI GIRMA GOMNAN JAHAR YOBE HON Hon Mai Mala Buni CON

Domin tallata hajojinku ko wasu ayyuka na musamma zaku iya bibiyarmu ta number dake Saman tv naku mai albarka

SAHEL Online Tv

05/03/2025

MATASHI Comr Aliko Mohammed Ya ja hankalin matasa masu sha awar siyasa da kuma amfani da kafafen sada zumunta

Kubayyana mana ra ayinku dangane da hirar tasa

03/03/2025

HIRA KAI TSAYE DA Abubakar Moh'd Dunga INDA MUKA TATTAUNA DASHI AFANNONI DA DAMA NA HAR KAR SIYASA DA MA SANA ARSA TA WAQA DA FILM

28/02/2025

POLITICAL BANKER ya turmushe bakunan masu adawa da Gomnatin Hon Mai Mala Buni CON

Tattaunawar ta taba manya da kananun ayyukan da Zababben gomnan jahar yobe yayi tun farkon hawansa zuwa yau kashi na farko

Ko mai kallo dasauraro ya yadda da ayyukan da ya lissafa sai munjiku

27/02/2025

Hira kai tsaye da shugaban kàmfanin Izzu Bawan Allah Musical Studio Izzuddeen M. Doko dangane da sabon tsarin waqar da yakawo ajahar yobe

Menene ra ayinku masu kallo

Address

Maiduguri Road Opp Timber Shade Damaturu
Damaturu

Telephone

+2349010501050

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAHEL Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category