
11/09/2025
Sanarwan Seminar Na FAG Of Jibwis Damaturu LG Division Karkashin Jagorancin Ustaz kachallah Ali Lushe
Wanda Za’ayi A Ranakun 12,13 da 14 September 2025 A Yobe Islamic Center Damaturu
✔️Mai taken Muhimmancin Neman Ilimi Ga Dan Agaji Da, Dogaro da Kai
Inda yahada manyan malamai da shugabannin kungiya Kasa da jaha da karamar hukuma Wanda Zasu Gabatar da (Kasidu Daban Daban)
1-Malami mai Gabatar da Paper Rana ta Farko Juma’ah 8:pm Zuwa 9:pm Mai taken (Iklasi)
✔️Sheikh Imam Adamu Ali
✔️Shugaban Zama Sheikh Goni Kolo Brah
2-Malami Mai Gabatar da Paper Rana ta Biyu Asabar 9:am Zuwa 10:am Mai Taken (Tarbiya)
✔️Sheikh Imam Dr Muhammad Yawudi Kale
✔️Shugaban Zama Sheikh Yakubu Isa Muhammad
3-Malami Mai Gabatar da Paper Rana ta Biyu Asabar 8:pm Zuwa 9:pm Mai Taken (Mahimmanci Aikin Agaji)
✔️Sheikh Imam Dr Muhammad Dawud
✔️Shugaban Zama Sheikh Imam Yusuf Adam Muhammad
4-Malami Mai Gabatar da Paper Rana Ta Biyu Asabar 9:pm Zuwa 10:pm Take (Sanin Makamar Aikin AGAJI)
✔️Ustaz Shehu A Abdulrahman Gashu’a (Assistant National Org Secretary FAG Of Jibwis Nigeria)
✔️Shugaban Zama Dr balarabe Isa Nguru (National Logistics Officer FAG Of Jibwis Nigeria)
5-Malami Mai Gabatar da Paper Rana ta Uku Lahadi 9:am Zuwa 10:am Mai Taken (Dogaro Da Kai Ga Dan Agaji)
✔️Professor Abubakar Habu Bahyaye
6-Babban Bako Mai Jawabi Ranan Rufewa Lahadi
✔️Malam Adamu musa Jakusko Director FAG of Jibwis Yobe State
Akarshe Angayyaci hukumomin tsaro da Kungiyoyi Masu Zaman kansu, Dan kara wayar wa iyan Agajin Kai Dan Gane da aikin nasu na Agaji kamar
✔️Federal Road Safety Take:-(Rage Hadura A Cikin Al’umma)
✔️Federal fire service Take:-(Yadda Dan AGAJI Zai kasance yayin Gobara ta Afku)
✔️NDLEA -Take:-(Rage Shaye-Shaye tare da Fataucin Miyagun Kayan maye A Cikin Al’umma)
✔️Red Cross (ICRC) Take:-(Rage Radadin Ciwo Tare da bada Taimakon Farko ga Majin-Yaci)
✔️NEYIF -Take:-(Bada Agajin Gaggawa Ga mabukata)
Mai Masaukin Baki Shugaban Jibwis Damaturu LG Malam Usman Yahaya Damaturu
Sanarwa Daga Kwamitin Shirya Seminar Na Damaturu LG 2025
Ta Hannun Kwamitin Jibwis Social Media Damaturu✍🏼