Jibwis Damaturu

  • Home
  • Jibwis Damaturu
19/07/2025

TARON RUFE DAURAH DALIBAN BAUCHI IU MADINAH NA SHEKARAR 2025/1447.

A Makarantar Markaz Ta'asilul Ilmiy Misau
_______________________________________

Dr. Usman Ibrahim Giade
(Jawabin Shugaban Daliban Bauchi IU Madinah)

19/07/2025

TARON RUFE DAURAH DALIBAN BAUCHI IU MADINAH NA SHEKARAR 2025/1447.

A Makarantar Markaz Ta'asilul Ilmiy Misau
_______________________________________

Jawabin Shugaban Daurah ::
Dr Muhammad Sani Idris Abu Ibrahim

Hotuna:-Daga majalisin Tafserin alqur’ani mai girma, wanda Sheikh Dr Muhammad Dawud Tare da Alaramma Dr Muhammad Sani Ng...
18/07/2025

Hotuna:-

Daga majalisin Tafserin alqur’ani mai girma, wanda Sheikh Dr Muhammad Dawud Tare da Alaramma Dr Muhammad Sani Nguru suke gabatarwa Duk karshen wata a masallacin Juma’ah na marigayi malam Ibrahim DAMATURU Rahimahullah dake Pompamari Damaturu

Muna addu’ar ubangiji Allah yasa albarka a wannan Majalisi yasakawa malumanmu da shugabannin mu da alkairi da sauran iyan uwa da iyan Agaji da Iyan Social Media.

Jibwis Social Media Damaturu✍🏻

18/07/2025

KAI TSAYE LIVE VIDEO NA

TAFSIRIN AL’QUR’ANI MAI GIRMA

WANDA YAKE GUDANA DUK KARSHEN WATA

CIKIN SURATUL (IBRAHIM )

TARE DA🎙SHEIKH DR MUHAMMAD DAWUD DA ALARAMMA DR SANI MUHAMMAD NGURU

🕌 DAGA MASALLACIN JUMA’AH NA JIBWIS POMPAMARI

18/07/2025
23/01/1447AH

JIBWIS SOCIAL MEDIA DAMATURU

18/07/2025

MUHADARAN SHIRIN DAURAH DALIBAN BAUCHI IU MADINAH 18-07-2025/1447.

Amana A Musulunci A Addinin Musulunci
______________________________________

Dr Muhammad Sani Idris Abu Ibrahim

18/07/2025

MUHADARAN SHIRIN DAURAH DALIBAN BAUCHI IU MADINAH 18-07-2025/1447.

Sheikh Adam Muhammad Fateh

18/07/2025

Live streamin

KHUDUBAR SALLAR JUMA'A

DAGA SHAGARI LOW COST JUMA'AT MASJID DAMATURU

DATE :- 18/07/2025

TAKEN KHUDUBAR ITACE :- MUTUWA

MAI GABATARWA

SHEIKH YAKUBU ISA MUHAMMAD HAFIZAHULLAH

AYI SAURARO LAFIYA

18/07/2025

ƘHUDUBAR JUMA'A.

TAREDA:
IMAM MUKHTAR ALIYU MUHAMMAD.

DAGA:
MASJID IMAMIN NAWAWI, JOS ROAD BAUCHI

Muslim

18/07/2025

khudubar Sallar Juma'ah

✔️Daga masallacin juma'ah na jibwis pompamari Damaturu Yobe State

tare da 👇🏼

Sheikh -> Imam Dr Muhammad yawudi kale Almadani

"Taken khudubar"shine (imani ga Allah )

Audio 🎧

18/7/2025

JIBWIS SOCIAL MEDIA DAMATURU

18/07/2025

Khudubar Sallar Juma'ah

✔️Daga Masallacin Juma'ah na Jibwis Abubakar Sadiq Nayi-Nawa Bypass Damaturu Yobe State

Tare da 👇🏼

Sheikh -> Imam ALI SHEHU (Abu jafar)

"Taken khudubar"shine (Yawaitan ayyyukan alkhairi).

18/07/2025

JIBWIS SOCIAL MEDIA DAMATURU✍🏻

18/07/2025

Khudubar Sallar Juma'ah

✔️Daga Masallacin Juma'ah na 100 housing estate Damaturu Yobe State

Tare da 👇🏼

Sheikh -> sulaiman abubakar Afghanistan Damaturu yobe state

"Taken khudubar"shine (mutuwa wa'azi ne me girma).

18/07/2025

JIBWIS SOCIAL MEDIA DAMATURU✍🏻

18/07/2025

khudubar Sallar Juma'ah

✔️Daga masallacin juma'ah na Masjidul Aqsa Dake Bypass na Malari Damaturu Yobe State

tare da 👇🏼

Sheikh -> Imam Adamu Ali

"Taken khudubar"shine (CIGABA SERIES INMU MAI TAKIN GIDAN LAHIRA)

18/07/2025

JIBWIS SOCIAL MEDIA DAMATURU✍🏻

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Damaturu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Damaturu:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share