Sirrin rike miji

Sirrin rike miji Shafi Domin Ilmantarwa Da Kuma Fadakarwa

Allah ka h**e mana abunda zamuyi laiya dashi
29/05/2025

Allah ka h**e mana abunda zamuyi laiya dashi

amfanin ya’yan kuka (Baobab seeds) guda goma, kamar yadda ake amfani da su a maganin gargajiya da lafiyayyen abinci:πŸ‘‡
27/05/2025

amfanin ya’yan kuka (Baobab seeds) guda goma, kamar yadda ake amfani da su a maganin gargajiya da lafiyayyen abinci:
πŸ‘‡

SIFFOFIN DOLON NAMIJI DANGANE DA LAMARIN MATA KOMI ZURFIN KARATUNSA Rubutawa: Auwalu El-Yobawi | 23-05-20251πŸ”₯ Mai daukar...
23/05/2025

SIFFOFIN DOLON NAMIJI DANGANE DA LAMARIN MATA KOMI ZURFIN KARATUNSA

Rubutawa: Auwalu El-Yobawi | 23-05-2025

1πŸ”₯ Mai daukar nauyin karatun Mace kafin ya samu tabbacin aurenta. Sakarai lamba daya kenan;

2πŸ”₯ Mai yiwa dangin matar da zai aura ko ita matar alkawarin daga ita ya rufe-kofa (ba zaiyi mata kishiya ba har abada);

3πŸ”₯ Mai daukar nauyin 'yan uwan matarsa yayi watsi da nashi;

4πŸ”₯ Mai ware fiyeda rabin lokacinsa tareda Mace fiyeda lokacin neman abincinsa;

5πŸ”₯ Wanda yake bayyana sirri ko sabanin dake tsakaninsa da 'yan uwansa ciki-daya ga wacce zai aura anan gaba;

6πŸ”₯ Wanda yake bata matarsa ta-gida a idanun wacce zai aura anan gaba;

7πŸ”₯ Wanda ke daukar nauyin Agololi alhalin iyayensu maza suna raye da ransu da lafiya da kowacce irin dama;

8πŸ”₯ Wanda ya kulla aminci da tsohon mijin matarsa;

9πŸ”₯ Wanda ya sakarwa matarsa ragamar mahaifiyarsa;

10πŸ”₯ Wanda yake hada-kai da Mace suna zagi 'yan uwanta;

11πŸ”₯ Wanda ke baiwa Mace damar fita aduk sadda taso;

12πŸ”₯ Wanda zai auri karuwa daga hannun magajiya;

13πŸ”₯ Wanda duk sati sai ya ziyarci gidan surukansa;

14πŸ”₯ Wanda ya damka amanar tafiyar da harkokinsa ahannun kanne ko yayun matarsa nashi kanne da yayun suna raye;

15πŸ”₯ Wanda yake bayyanawa Mace hakikanin mizanin adadin samun sa na kudin-shiga;

16πŸ”₯ Wanda bai shawartar Mahaifinsa dangane da lamarin gidansa; da

17πŸ”₯ Wanda yake rokon Mace ta dawo gareshi bayan ta gujeshi.

Duk wanda kasan yana tattare da irin wannan, kayi jihadi ka gaggauta jawo hankalinsa saboda yana kan mummunan siradin da yafi reza kaifi. Yadade da samun matsala.

Ciwon Da-Namiji na Da-Namiji ne.

"TAZURU ko kasan falalar aure ?Zata maka girki Zata maka kwalliyaZata maka tausa Zata maka wankiZata maka ........Amma d...
22/05/2025

"TAZURU ko kasan falalar aure ?

Zata maka girki
Zata maka kwalliya
Zata maka tausa
Zata maka wanki
Zata maka ........

Amma duk baka samu sai kana da aure πŸ˜†

21/05/2025

YADDA ZAKI MALLAKI OGAN WURIN AIKIN KU

⬇
πŸ˜…

19/05/2025

Acikin yan' matan mu na Facebook wacce Zaka iya Aura yimana tagg dinta 😍

Kai ne zaka Nemi Mace, Kaine zaka ce kana sonta kuma kaine zakace zaka Aureta!Anma kuma Iyayenta ne zasuyi maka Kayan Da...
15/05/2025

Kai ne zaka Nemi Mace, Kaine zaka ce kana sonta kuma kaine zakace zaka Aureta!

Anma kuma Iyayenta ne zasuyi maka Kayan Daki, Harta da suturanta wasu harda kayan Abunci na shekara daya ( wanda ake cewa kayan Gara).

Wannan Kayan daki da kayan Gara ya tsaida aure babu adadi wanda daga baya auren ma sai afasa yinshi.

A nawa ganin, Mijin da zai Auri mace ,shine yakamata ace yayi komai da komai, tunda gidanka za’a kai maka matan!

Ni waye ya kawo wannan Al’adan ne nace iyaye ne zasu yiwa yaransu mata kayan daki?

Address

Ali Marami Bye-Pass Damaturu
Damaturu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin rike miji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share