Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah Da'awa Har Karshen Numfashi

Ya Allah Ka Azurta Mu Da Abu uku(1) Tuba Kafin Mutuwa(2)  Shahada A Yayin Mutuwa(3)  Aljanna Bayan MutuwaYa Allah Kasa M...
27/10/2025

Ya Allah Ka Azurta Mu Da Abu uku

(1) Tuba Kafin Mutuwa
(2) Shahada A Yayin Mutuwa
(3) Aljanna Bayan Mutuwa

Ya Allah Kasa Mucika Da Imani Allahumma Ameen

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Wallahi jama'a duk randa ka ji zuciyarka ta ta'allaƙa da wani koma-bayan Allah, ka yi Asara, wallahi ka yi Asara, wallah...
27/10/2025

Wallahi jama'a duk randa ka ji zuciyarka ta ta'allaƙa da wani koma-bayan Allah, ka yi Asara, wallahi ka yi Asara, wallahi ka yi Asara.

~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Hotunan Lacca da aka Gabatar yau Daga plot 15 lemon street Mab global estate karsana Abuja.Tsakanin Bawa Da Allah Likita...
26/10/2025

Hotunan Lacca da aka Gabatar yau Daga plot 15 lemon street Mab global estate karsana Abuja.

Tsakanin Bawa Da Allah

Likitan zuciya

Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
(Hafizahullah)

Allah ka bamu ikon Amfanuwa da abinda muka saurara.

Abdussamad Ismail ✍🏻





Likitan Zuciya Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah
25/10/2025

Likitan Zuciya Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah

"Malan in ka yi taimako ba don Allah ba, bayan kuɗinka ya tafi a banza, masifa za ta biyo baya, kuma Allah zai yi fushi ...
24/10/2025

"Malan in ka yi taimako ba don Allah ba, bayan kuɗinka ya tafi a banza, masifa za ta biyo baya, kuma Allah zai yi fushi da kai.

Duk abinda za ka yi, ka yi don Allah, kar ka yadda Shaiɗan ya yi wasa da aikinka".

~ Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah

Alhamdu Lillah!Sheikh Lawan Abubakar Triump ya sauka a garin Manzo Allah Sallallahu alaihi Wasallama, domin gabatar da U...
24/10/2025

Alhamdu Lillah!

Sheikh Lawan Abubakar Triump ya sauka a garin Manzo Allah Sallallahu alaihi Wasallama, domin gabatar da Umrah. Allah ya karɓa masa da sauran Musulmi, ya dawo da shi lafiya.

Aameen.

Alhamdu Lillah!Abbati Mai Shago Falgore (Abubakar Ibrahim Abdulwahab)
23/10/2025

Alhamdu Lillah!

Abbati Mai Shago Falgore
(Abubakar Ibrahim Abdulwahab)

23/10/2025

MAN SAGIR:
Wato Idan kaji ana yi Maka wa'azi Akan tauhidi, Wallahi Ana so a Raba Kane da
Wahala.

Masoyina Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Allah ubangiji yaqara nisan kwana masu albarka 🥰 Umar Haruna Iliyasu Sautus...
23/10/2025

Masoyina Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Allah ubangiji yaqara nisan kwana masu albarka 🥰

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Sakon Nasiha
22/10/2025

Sakon Nasiha

MANZON ALLAH (S.A.W)-Shi manzon Allah, wallahi duk duniya ba wanda ya isa annabi ya rikiɗa a siffar sa, ko a mafarki ne,...
20/10/2025

MANZON ALLAH (S.A.W)
-
Shi manzon Allah, wallahi duk duniya ba wanda ya isa annabi ya rikiɗa a siffar sa, ko a mafarki ne, manzon Allah duk duniya ko a mafarki kaga siffar sayyidina Abubakar akace ma annabine to ba annabi bane, domin Abubakar ya kasa annabi ya shiga siffar sa, annabi sha kundum ne, ko mala'ika annabi bazai fito a siffar sa ba.

Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum
Hafizahullah

Muhammad Salisu Fago ✍️

A filin alkiyama akwai wadda Allah zai kira yazo: Azo dashi ya bude mai littafin sa, ba wadda yake ganin abun da yake fa...
19/10/2025

A filin alkiyama akwai wadda Allah zai kira yazo: Azo dashi ya bude mai littafin sa, ba wadda yake ganin abun da yake faruwa. Ace mishi wane kayi kaza kayi kaza kayi kaza, yace Allah nayi kuma lokaci kaza kazo kayi kaza kayi kaza yace Allah nayi, duka ajero mishi yace Allah nayi.

Yace (Allah) kaga wadannan abubuwa babu wanda yasan kayi kawuce ka tafi. Duk haka za'ai mana in shaa Allah, to akwai wanda ya isa yace ka dawo ne.

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
[Hafizahullah].

— Mohammed Tasi'u Abubakar ✍️

Address

Sabuwar Unguwa
Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share