Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah Da'awa Har Karshen Numfashi

22/02/2025

Alhamdulillah

🌙 SHIRIN TARBAN RAMADAN✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)Wannan Shine Muh...
20/02/2025

🌙 SHIRIN TARBAN RAMADAN
✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️✉️

Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

Wannan Shine Muhadaran da Malam ya gabatar Yau Laraba 19/02/2025 a Masallacin College of nursing dake nan cikin Garin Bauchi.

https://youtu.be/jPOm1xFwbfw

⏯️. https://darulfikr.com/s/199622

Za ku Iya bibiyar mu a wadanan shafukan na sada zumunta domin cigaba da samun karatuttukan Sheikh Ahmad Yusif Tijjani Gurumtum Hafizahullah

WHATSAPP GROUP
https://chat.whatsapp.com/ICrOK8b3ZJtKuOde0k4YU0

FACEBOOK GROUP
https://facebook.com/groups/624401426148819/

FACEBOOK FAGE
https://www.facebook.com/profile.php?id=100088743553435

WHATAPP CHANNEL
https://whatsapp.com/channel/0029VamY6s75Ui2fUjz1iz3V







Ayi Sauraro Lafiya.

Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

Saura kwanaki 9 mu riski watan Ramadan.Allahumma Balligna Ramadan
20/02/2025

Saura kwanaki 9 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan




Yan uwa Yau Azumi ya rage mana Saura kwanaki goma cif-cif ga duk Mai imani ya sani cewa babu abin da za a saka masa rana...
19/02/2025

Yan uwa Yau Azumi ya rage mana Saura kwanaki goma cif-cif ga duk Mai imani ya sani cewa babu abin da za a saka masa rana da lokaci face ya zo.
-
Hakan kadai zai kara baka darasi cewa Alkiyama ma fa tana nan tafe, haka Hisabi babu makawa, azumin nan tun muna cewa Saura kwanaki dari da wani abu ka duba Yau saura kwana goba tal, ba Azumi kadai yak**ata kayi wa guzuri ba, ka yi guzuri bisa abin da zaka je ka tarar a Ranar Alkiyama.
-
ALLAH ka gafarta mana ka sa muna da cin yardaddun bayinka.

Islamic Graphics Designers

Assalamu Alaikum warahmatullah.Muna farin cikin Gayyatar Ƴan'uwa maza da Mata zuwa wajen Muhadara da Malam zai gabatar K...
18/02/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Muna farin cikin Gayyatar Ƴan'uwa maza da Mata zuwa wajen Muhadara da Malam zai gabatar Kamar Haka:

🗓️ Laraba 19/ February/ 2025

⏰ Bayan Sallan Magriba

💎 Masallacin College of nursing dake cikin garin Bauchi

🎙️ Shirin Tarbar Ramadan

Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaɗawa.

IKHLASISheikh Mallam Ahmad Gurumtum HafizahullahUmar Haruna Iliyasu Sautussunnah
18/02/2025

IKHLASI

Sheikh Mallam Ahmad Gurumtum Hafizahullah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah

TunatarwaProf. Isah Ali Fantami HafizahullahUmar Haruna Iliyasu Sautussunnah
18/02/2025

Tunatarwa

Prof. Isah Ali Fantami Hafizahullah

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah

Saura kwanaki 11 mu riski watan Ramadan........Allahumma Balligna Ramadan...... Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah✍️ Graph...
18/02/2025

Saura kwanaki 11 mu riski watan Ramadan........

Allahumma Balligna Ramadan......

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah✍️ Graphic Da'awah

*KA SABAR MA KANKA YIN AFUWA*Shaykh Ibnu Bazz ya ce: Idan ka sabar ma kanka da yin afuwa to ka hutar da kanka, kuma ka s...
17/02/2025

*KA SABAR MA KANKA YIN AFUWA*

Shaykh Ibnu Bazz ya ce: Idan ka sabar ma kanka da yin afuwa to ka hutar da kanka, kuma ka samar ma zuciyarka natsuwa, kuma matsayinka zai girmama a gurin Allah da bayinSa.

حديث المساء 213

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Domin samun Karatuttukan Maluman Sunnah Ramadan Tafseerin na wannan shekaran 1446/2025

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/DswvRZ4iyEt7E9J7vcrkbE

*HATTARA YA YIN SUJUDA*  Kuskure ne abinda wasu suke idan sun zo Sujuda se su sanya goshin su kad'ai zai shafi k'asa ban...
17/02/2025

*HATTARA YA YIN SUJUDA*

Kuskure ne abinda wasu suke idan sun zo Sujuda se su sanya goshin su kad'ai zai shafi k'asa banda hancin su. To, gaba d'aya ake had'ewa da goshi da hanci. Wasu daga cikin malamai suna ganin duk Wanda baya had'awa da hancin sa ya yin Sujuda Sallar sa bata yi ba.

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Domin Samun Karatuttukan Maluman Sunnah Ramadan Tafseerin na wannan shekaran 1446/2025

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/DswvRZ4iyEt7E9J7vcrkbE

Saura kwanaki 12 mu riski watan Ramadan.Allahumma Balligna Ramadan      .
17/02/2025

Saura kwanaki 12 mu riski watan Ramadan.
Allahumma Balligna Ramadan




.

TSARABAR RAMADAN 0️⃣9️⃣KA NA SON RAYUWA MAI DADI?Allah Madaukakin Sarki Ya ce:"Wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namij...
17/02/2025

TSARABAR RAMADAN 0️⃣9️⃣

KA NA SON RAYUWA MAI DADI?

Allah Madaukakin Sarki Ya ce:

"Wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namiji kõ kuwa mace, alhãli yanã mũmini, to, haƙĩƙa Munã rãyar da shi, rãyuwa mai dãɗi. Kuma haƙĩƙa Muni sãkã musu lãdarsu da mafi kyãwun abin da s**a kasance sunã aikatãwa".(النحل :97)

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

T U N A T A R W A"Kada ka yewa kadda wani dariya, domin  kuwa kai ma baka wuce Allah yakarkatu da ita zuwa gare kaba.”Um...
16/02/2025

T U N A T A R W A

"Kada ka yewa kadda wani dariya, domin kuwa kai ma baka wuce Allah yakarkatu da ita zuwa gare kaba.”

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

Sheikh Mallam Ahmad Gurumtum Hafizahullah

*AZUMIN GOBE LITININ*Manzon Allah ( S. A. W ) Yace : "Ana daukaka aiyukan bayi a ranar littani da Alhamis sai na so a da...
16/02/2025

*AZUMIN GOBE LITININ*

Manzon Allah ( S. A. W ) Yace :
"Ana daukaka aiyukan bayi a ranar littani da Alhamis sai na so a daukaka aiki na ina azuma" (TIRMIDHI)


------------------------
*Domin samun karatuttukan maluman sunnah, Na rubutu, na murya Dakuma na Kalla.* 📚📓
------------------------
*KU BIYO MU ACIKIN*👇👇👇

▪️Facebook - WhatsApp - Telegram Channel - tiktok :

▫️Facebook :
🔗 https://facebook.com/groups/3436507693334559/

▫️WhatsApp :
🔗 https://chat.whatsapp.com/DswvRZ4iyEt7E9J7vcrkbE

▫️Telegram Channel
🔗
https://t.me/karatuttukanmaluman

Karatuttukan Maluman Sunnah Channel 👇🏿👇🏿🥰

https://whatsapp.com/channel/0029ValjsKnK5cDJoYdVYn3T

*TSARABAR RAMADAN* 0️⃣8️⃣Manzon ALLAH ﴾ﷺ﴿ ya ce: Duka 'yan adam masu kuskure ne, amma mafiya alkhairin masu kuskure su n...
16/02/2025

*TSARABAR RAMADAN* 0️⃣8️⃣

Manzon ALLAH ﴾ﷺ﴿ ya ce: Duka 'yan adam masu kuskure ne, amma mafiya alkhairin masu kuskure su ne wadanda suke tuba. (Hadis Ibn Majah)

Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah ✍️ Graphic Da'awah

*Domin samun Karatuttukan Maluman Sunnah*
👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3wR574b8uH9X5DaZRZZdc

Assalamu'alaikum warahmatullah wabarakatuhuAzumi dai yana ta kara matsowa kwanakinmu kuma suna ta kara kwararewa, wannan...
16/02/2025

Assalamu'alaikum warahmatullah wabarakatuhu

Azumi dai yana ta kara matsowa kwanakinmu kuma suna ta kara kwararewa, wannan kadai ya ishi Mai hankali wa'azi, idan ka duba Azumin nan Ana ce maka Saura kwanaki dari da wani abu Yau gashi shi ne ya rage maka riskarsa idan kana da sauran Numfashi kwana goma sha uku (13)
-
Kai ko da wannan kadai ka tsaya ka yi tunani zaka san cewa rayuwarka karewa kawai take yi ba tare da ka sani ba, mai hankali da kuma wayo shi ne Wanda ya saki duniya kafin ta sake shi, ya k**a lahira da aiyuka nagari, na ɗa'a, ga duk mai hankali ya san cewa Alƙiyama tana nan tafe babu abin da ALLAH bai sakawa lokacin wanzuwarsa ba face ya tabbatu.

Allahumma billigina Ramadan

Domin samun Karatuttukan Maluman Sunnah Ramadan Tafseerin 1446/2025

👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3wR574b8uH9X5DaZRZZdc





Duk wanda zai ce maka 'Ka ji tsoron Allah' to ka yi masa Godiya.~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah
15/02/2025

Duk wanda zai ce maka 'Ka ji tsoron Allah' to ka yi masa Godiya.

~Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, Hafizahullah





Address

Sabuwar Unguwa
Dambatta

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Haruna Iliyasu Sautussunnah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share