
19/04/2025
Datti Assalafiy
Yanzu nake GANIN posting Dinka
Ka ajje kalamansa da yayi amfani dasu, shin abinda yafada karyane ?
Yazakayi da hadisin da yake magana
Inna abi wa abaka finnar?
Baka yarda da hadisin bane kokuwa?
Kana Abu kamar bakada ilmi kasan hadisinnan ingantacce ne daga manzon Allaah kuma kasan Annabi (saw) wahyi ake masa shin bakayardada abinda yabito daga bakin fiyayyen halitta bane?
Ada kanada son gaskiya Amma yanzu mabiya SUNA zugaka kana abinda baikamataba na karyata maganar manzon Allaah (saw) why? Me yake damunka ? Mekake Nemane datty ?
Wallahi kaguji budewa JAHILAI Koda wajen inkarin hadisai zakasha mamaki!!!
Koda kalaman Dr Hussain sunyi zafi Amma gaskiyar abinda yafada ake dubawa ba kalamansaba
Haka akama Dr. Idris Abdulaziz rahimuhullah akamasa sharri akace yazagi Annabi
Kuma rinkune s**a Bude wannan Koda tirr
Kaji tsoron Allaah
Kar Don Neman mabiya kasabawa akidarka ta musulunci
Allaah yasa kagane
©️ Ahmad Auwalu Saleh II ✍️