DANJA reporters

DANJA reporters Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DANJA reporters, Publisher, Danja local government, Danja.

15/04/2022

Al'ummar jihar katsina sun suna Kira ga gomnatin jihar dama ta tarayya Baki daya akan cewa yakama ta suyi duk Mai yuwuwa wajan ganin sun magance tabar-barewar tsaron dake addabar al'ummar jihar dama wasu sassan kasar Baki daya.

Kiran ya biyo bayan wata hirar da gidan TV na Aminiya yayi da wasu Yan asalin jihar katsina mazauna Abuja babban birnin Nigeria.

Wadanda aka zanta dasu din sun bayyana cewa a yanzu babbar matsalar da take cimasu tuwo a kwarya itace Rashi cikakken tsaro da kwanciyar hankali dake damun yankunan da s**a fito a cikin jihar katsina da sauran jihohin wannan kasa.

Sai dai sunjin jina ma gwamnatin matawallen hausa RTD Aminu Bello Masari da Kuma ita kanta gwamnatin tarayya wajan ganin yanda suke tura jami'an tsaro da zaran sunji labarin inda ake aikata banna irin ta ta'addanci dama maka mantansu.

03/05/2021

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un !!

Allah yayi ma malam Ahmad Abubakar k.o Danja rasuwa.yau a asibitin koyarwa ta jami'ar Ahmadu bello Dake shika .kafin rasuwarsa ya taba rike shugaban karamar hukumar danja,.

Muna addu'ar ALLAH S.W.T ya gafarta masa zunuban Sa .

11/02/2021

JINJINA GA MAI GIRMA DAN MAJALISAR JIHA MAI WAKILTAR DANJA A ZAUREN MAJALISAR JIHA.SHAMSUDDIN CIROMAN DABAI.

Labari masu Dadi sun zomana cewa maigirama dan majalisar ya kwankwaje wasu Yan asalin karamar hukumar da offer a bangaren hukumar gyara hali dake karkashin gwamnatin tarayya.

Hakan yasa mukace Bari muyi mashi Jinjina tareda da godiya dangane da wannan aikin da yasamar ma Yan karamar hukumar ta Danja .hakan zai rage rashin aikin da matasa kefama dashi sosai .

Sannan muna kara kiraga wannan bawan Allah dama sauran masu ikon samarma matasanmu abinyi dasuyi kokari wajan ganin muma matasan namu sunsamu wannan roman dimukradiyya.

Idan baku mantaba kwanakin baya muka kawo maku jerin sunayen wasu matasa da maigirma kwamishinan lapiya na jihar katsina yasamar ma aiki a bangaren lapiya dama sauran wasu bangarorin na daban.

Sai gashi yanzu kuma munji daga wannan bawan Allah wato wakilin Danja a zauran majalisar jiha wanda shida kwamishinan lapiya taresuke kansu duk a hade take.muna kuma addu'a Allah yakara hada kansu sucigaba da ayyukan alkhairin da sukeyi a wannan karamar hukuma.

Sannan muna ga sauran manyan mutanan dake a Danja da suyi koyi da wadannan bayin Allah wajan sama ma matasa aikinyi .domin rashin aikin yi a wajan matasa ba karamar matsala bace a kowanne yanki.

Sign by DANJA reporters founder
08097120481

Address

Danja Local Government
Danja
2323

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DANJA reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category