Darazo Television

Darazo Television DARAZO TELEVISION: shafi ne da aka buɗe domin kawo sahihan labarai da abubuwan da s**a faru a baya ta bidiyo.

Manufarsa ita ce ilmantarwa, nishadantarwa, tallatawa da haskawa, domin ƙara wayar da kai da gina al’umma ta hanyar gaskiya.

Wani matashi a karamar hukumar darazo ya angon ce Kuma sallaman Mai martaba sarkin darazo ne jiya lahadi 6/7/2026Allah y...
06/07/2026

Wani matashi a karamar hukumar darazo ya angon ce Kuma sallaman Mai martaba sarkin darazo ne jiya lahadi 6/7/2026

Allah yabasu zaman lafiya.

AN GUDANAR DA TARON AREWA MEDIA SUMMIT A KANOAn gudanar da taron Arewa Media Summit a Kano tare da halartar Gwamnan Jiha...
06/07/2026

AN GUDANAR DA TARON AREWA MEDIA SUMMIT A KANO

An gudanar da taron Arewa Media Summit a Kano tare da halartar Gwamnan Jihar Kano, , da manyan jami'an gwamnatin tarayya ciki har da Gwamnan Jihar Kano

Taron ya biyo bayan horaswar membobin Tinubu Arewa Media Group, kuma ana sa ran zai ƙarfafa haɗin gwiwa tare da inganta aikin yaɗa labarai a Arewacin Najeriya.

MUHAWARA: Shin kuna ganin mene ne sirrin irin girmamawa da ƴan Kannywood mata da maza ke yi wa Ali Nuhu ne?
06/07/2026

MUHAWARA: Shin kuna ganin mene ne sirrin irin girmamawa da ƴan Kannywood mata da maza ke yi wa Ali Nuhu ne?

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: An gudanar da jana'izar Hon. Baba Yakubu Darazo a Babban Masallacin Fadar Mai Marta...
05/07/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN: An gudanar da jana'izar Hon. Baba Yakubu Darazo a Babban Masallacin Fadar Mai Martaba Sarkin Bauchi a safiyar yau Lahadi, 5 ga Yuli, 2026.

Allah Ya jiƙansa da rahama, Ya gafarta masa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Amin.

Hotu Daga Alh Yusuf Danmaliki

DA DUMI  DUMI : Yanzu Yanzu Allah yayi Rasuwa a Baba Yakubu Ibrahim Hamza Tsohon Kwamishinan Addinai na Jihar Bauchi.
04/07/2026

DA DUMI DUMI : Yanzu Yanzu Allah yayi Rasuwa a Baba Yakubu Ibrahim Hamza Tsohon Kwamishinan Addinai na Jihar Bauchi.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😭Cikin baƙin ciki da karɓar ƙaddarar Allah, muna sanar da rasuwar matar ƙaninmu Nuhu...
04/07/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😭

Cikin baƙin ciki da karɓar ƙaddarar Allah, muna sanar da rasuwar matar ƙaninmu Nuhu Aliyu Adamu, wadda Allah Ya yi wa rasuwa bayan ta haihu.

Marigayiyar diya ce ga Alhaji Aliyu Isah.

Za a sanar da lokacin gudanar da Sallar Jana'iza idan an kammala shirye-shirye.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta mata kura-kuranta, Ya yalwata mata rahama, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarta, Ya kuma bai wa iyalanta haƙurin jure wannan babban rashi. Amin 🤲

Da Ɗumi-Ɗumi:- Najeriya Ta Tura Sojojin 198 Zuwa Gambiya Domin Wanzar da Zaman Lafiya.Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (N...
04/07/2026

Da Ɗumi-Ɗumi:- Najeriya Ta Tura Sojojin 198 Zuwa Gambiya Domin Wanzar da Zaman Lafiya.

Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta ce ta yi jigilar dakaru 198 zuwa Gambiya domin maye gurbin sojojin Najeriya da ke aikin tabbatar da zaman lafiya ƙarƙashin tawagar ECOWAS (ECOMIG).

Manufar tura sojojin 198 gasar Gambia na cikin kudirin Najeriya ta tallafawa kasashen Afrika na wanzar da zaman lafiya.

📸 -Nigerian Air Force HQ

RABON MASHINA DA MOTOCI : Tsohon gwamnan jahar Bauchi kuma ɗan takarar gwamna jahar Bauchi a jam’iyar APC Muhammad Abdul...
03/07/2026

RABON MASHINA DA MOTOCI : Tsohon gwamnan jahar Bauchi kuma ɗan takarar gwamna jahar Bauchi a jam’iyar APC Muhammad Abdullahi Abubakar SAN

Zai gwangwaje shugabannin gundumomi na jam'iyyar APC da sabbin babura dan saukaka musu dawainiyar zirga zirga

TIRƘASHI: Da Nine Shugaban Kanny Wood Ko Masana'antar Shirya Fina Finai, Da Ƙofa Daya Zanyi Mata Rak, Dole In San Waye M...
03/07/2026

TIRƘASHI: Da Nine Shugaban Kanny Wood Ko Masana'antar Shirya Fina Finai, Da Ƙofa Daya Zanyi Mata Rak, Dole In San Waye Mai Fita Waye Mai Shigowa, Kuma Duk Wacce Allah Yakawo Mata Miji In Tayi Aure To Bazan Bata Dama Dawowa Ba idan Aurenta Ya Mutu, Barin Zawarawa Na Dawowa Film Shine Silar Rashin Zaman Aure Da Wasu Yan Film Din mata Sukeyi~ Rabi'u Daushe.

03/07/2026

Bayanan Godiya daga bakin Ibrahim Moji Bayan kammala takarar saukar Alkurani mai girma da addua wa hon.Saidu sulaiman Darazo,Allah ya bashi nasarar lashe kujerar dan majalisa Darazo district a zaben 2027.

Address

Darazo L . G. A
Darazo

Telephone

+2349078810172

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darazo Television posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share