14/09/2023
DA DUMÍ - DUMÍ: Jarumar TikTok Murja Ibrahima Kunya Ta Samo Mijin Aure Wato Dakta Sheriff Almuhajir Da Zata Miƙa Sunàn Sa A Hisbah
Dakta Sheriff Almuhajir ya rubuta a shafinsa na sadarwa cewa ashe haka Murja kunya ta ke yarinya mai hankali da nutsuwa, Masha Allah. Gaskiya kar ku yi mamakin ganin sunan almajiri a list din auren zawarawan Kano.
Wanne zakù yi musu?