
18/09/2025
Innalillahi Wa inna Ilaihirrajiun!
Allah Yayiwa Mahaifiyar Imam Halifa Mal. Nazir Sheikh da Sheikh Mal. Hafizu Sheikh da sauransu rasuwa.
Muna rokon Allah ya jikanta da Rahama Yasa kwanciya Hutuce Gareta.
Za,ayi suturar Hajiya yaya a lungun kofar Baru da misalin karfe goma 10:00am na safe idan Allah ya kaimu.
Babu shakka munyi Babban rashi na wannan baiwar Allah na Irin Alkairin data kawo mana cikin garinmu na Daura.