DAURA CREW

DAURA CREW Personal page

Copied from Alh. Bashir SadeDa  sunan Allah mai Rahama mai jinkaiAbba hajja nagode WANNA layin muna tare  Crew
25/08/2022

Copied from Alh. Bashir Sade

Da sunan Allah mai Rahama mai jinkai
Abba hajja nagode
WANNA layin muna tare

Crew

25/08/2022

Akwai abinda yakai Gurasa Dadi kuwa ? In kanajin yunwa 😊😊😊

24/08/2022

INDE KASAN KAI MAISON CIGABAN DAURA NE KACE ALHAMDULILLAH 😊

MADARASATU ABDULLAHI IBN MAS'UD LITAHFIZUL  QUR'AN NASARAWA SABON GARI DAURA Wannan makaranta na farin cikin gayyatr Al'...
11/02/2022

MADARASATU ABDULLAHI IBN MAS'UD LITAHFIZUL QUR'AN NASARAWA SABON GARI DAURA

Wannan makaranta na farin cikin gayyatr Al'umma zuwa wajan WALIMAR ALQUR'ANI mai girma wanda zatayi kamar haka -:

1- Daliban da s**a haddace ALQUR'ANI hizif 60 su uku

2- Daliban da s**ayi sauka kuma da hardar hizib ashirin su 80

3- Daliban da s**ayi hardar hizib 40

Wannan walima zata kasance kamar haka:-

Rana :- Lahadi 12/02/2022

Lokaci :- 09:00 na safe

Wuri :- Harabar Makarantar dake sabon gari wajan gareji Alhaji mudi DAURA MUHAMMAD BASHAR ROAD

Allah bada ikon Halarta Sakon Gayyata daga

ABUBAKAR MAICHORI DAURA

29/11/2021

Kusan ko wace rana Ana mutuwa kuma ana samun karuwa
Allah sa ku cika da imani

06/11/2021

Hanya dayace za'abi a magance Asibitocin LOCAL GOVERNMENT.

Kuma a ingantq harkar lapiya 💉💊💉

MASHA ALLAH ☺☺Yau 22/07/2021 Dan majalissar jaha mai wakiltar Daura L.G.A Hon. Nasir yahaya Daura ya kai ziyara domin ja...
22/07/2021

MASHA ALLAH ☺☺

Yau 22/07/2021 Dan majalissar jaha mai wakiltar Daura L.G.A Hon. Nasir yahaya Daura ya kai ziyara domin jajin tawa Al'ummarsa bisa Ambaliyar ruwan sama data faru a yankinsa (DAURA) wanda hakan ya janyo asarar dukiyoyi tare da rushewar gidaje.

Bayan haka yayi ma Al'umma jawabi na gamsarwa mai kwantar da hankali kuma yadau Alwashi a matsayinsa na wakilin Al'umma cewa zai kai kokensu majalissar jahar Katsina domin magance matsalar hanyoyin ruwa.

Bisa haka muke masa fatan Alkhairi da fatan Nasara Allah bada sa'a Allah masa jagora Allah ida nufi. Ameen



Maichori
22/07/2021

22/07/2021

SUBHANNALLAHI
Daga jiya da dare zuwa yau da safe ansamu Iftila'i dayawa agarin Daura na ambaliyar Ruwan sama

Address

NASARAWA SABON GARI DAURA
Daura
60959949

Telephone

+2347060959949

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DAURA CREW posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DAURA CREW:

Share