11/04/2025
BANGARORIN COMPUTER DA BAMBANCE-BAMBANCENSU
Kafin ka fara tunanin karantar Computer Science, Information Technology, Software Engineering, Computer Engineering, ko Cybersecurity, ka yi sani cewa kowanne yana da focus, goals, da applications dinsa.
Fahimtar bambance-bambancensu yana da muhimmanci sosai don sanin rawar da suke takawa da kuma zabin career a cikinsu, saboda kar ka yi zaben tumun dare.
Karanta wannan rubutun a nutse sannan ka yi sharing...
1 β COMPUTER SCIENCE
Computer Science shi ne tushen computing, yana focusing a kan theoretical da mathematical principles na yadda computers ke aiki. Gundarin abubuwan da ya kunsa su ne algorithms, data structures, mathematical principles, programming languages, da computational theory da mak**antansu.
π Misali: Designing new algorithms, developing AI models, analyzing quantum computing, formulating new computational theory, da sauransu. Duk abun da ya shafi calculation, theory, research, da innovation, yawanci a wannan fannin yake.
π Misali a zahirance: Muhammad Baba Goni certified Computer Scientist ne, ya kirkiro sabon programming language. Na biyu, Muhammad Auwal Ahmad ma certified Computer Scientist ne, ya kirkiro wani equation da concept a fannin Machine Learning.
2 β INFORMATION TECHNOLOGY
IT yana da alaka da practical application da management na computer systems don biyan bukatun organizational management. Ya fi focusing a kan installing, maintaining, da supporting hardware/software, networks, da databases. Misali, yawancin projects da za ka ji an ce βDesign and Implementation...β na IT ne. Main focus dinsu yana kan networking, database management, cloud computing, system administration, IT support, da troubleshooting da mak**antansu.
π Misali: Building new software systems, setting up cloud storage, managing company network, da sauransu.
π Misali a zahirance: Malam Jalaluddeen Aliyu ya karanci Information Technology a Sudan, ya kirkiro systems kala-kala a projects dinsa a can.
3 β SOFTWARE EN