31/08/2025
๐ฃโชโซ๐ฐ| MAGAN GANUN XAVI ALONSO DA YAN WASAN REAL MADRID BAYAN TASHI DAGA WASA ๐๐คฏ
๐จ๐ฃ๏ธ Alvaro Carreras: "Na yi matukar farin cikin kasancewa a nan Real Madrid."
๐จ๐ฃ๏ธAlvaro Carreras: "Na yi alkawarin ba da raina ga wannan kulob din kuma a yau na yi hakan ta hanyar fitar da kwallo akan layin daf da shiga."
๐จ๐ฃ Xabi Alonso: "Canji guda uku sun taimaka mana, sun yi kyau. Abin da muke bukata ke nan. Na yi farin ciki da kwazon Vinicius. Rodrygo ya samu mintuna masu kyau."
๐จ๐ฃ๏ธ Xabi Alonso: "Vinicius ya yi kyau a daren yau, ya zura kwallaye, kuma hakan yana da matukar muhimmanci."
๐จ๐ฃ๏ธ Xabi Alonso: "An hana kwallon da Arda Gรผler ya ci? Maganar alkalin wasa daya ce, Amma tawa ta banbanta, shawararsa ce ya yanke, don haka tayi masa kyau shi."
๐จโ Kungiyar da akafi kashe wa kwallaye tun bayan fara amfani da na'uran VAR โ
๐จโ Kwallaye 3 da aka kashe wa Real Madrid a yau yasa da yawan yan WASA cikin damuwa hakan ya sa sun rasa kwarin gwuiwa sosai. โฝ๐ก๐ง
ALVARO CARRERAS ๐ช๐ฅ
โ kwatanta kokarin alvaro a wasan yau da MALLORCA. ๐ค๐
Kawaii kuyi following dinmu Domin samun labarai kwallon kafa