
11/10/2024
Deflationary Vs inflationary:
Inflationary Mechanism: Tsari ne da project suke shirya wa COIN ɗinsu. wanda zai kasan ce shi wannan COIN ɗin, Adadin (TOTAL SUPPLY) ɗin shi zai dinga ƙaruwa da kanshi (Automatically) lokaci bayan lokaci.
Confused!?
Bari nayi misali zaku fi fahimta.
Misali:
COIN ɗin ETHEREUM wato $ETH, an shirya shi a wannan tsarin na "Inflationary Mechanism", Wanda ya kasan ce Adadi (supply) na $ETH kullum ƙaruwa yake yi.(Ba k**ar sauran Cryptocurrencies da muke dasu ba, wanda suke da (FIXED SUPPLY).
Shi Wannan sabon COIN(ETH) ɗin da ake ƙirƙira, ka sani cewa ba wai wallet ɗin Developers ko Advisors ɗin Project ɗin yake zuwa ba.
Ana amfani dashi ne wajan biyan Staking/Block Reward(waɗannan VALIDATORs ɗin da suke aiki wajan Bawa Network ɗin kariya da kuma Tabbatar da ingancin Block kafin a ɗorashi, sune ake biya Ladan aikin su da wannan Sabon Coin ɗin).
Fatan An fahimta!?
Idan mun kalli wani Misali k**ar:
BITCOIN: shima yana da tsarin "Inflationary Mechanism" Amman shi BTC yana da FIXED SUPPLY, Ma'ana an shirya cewa daga wannan adadi na 21Million, baza'a ƙara sako wani cikin kasuwa ba.(Amman idan mun kula zamu ga cewa, duk bayan Minti goma (10mins) ake ƙara yawan BITCOIN a duniya!.
Kuma shima ana ƙirƙiro sabon coin ne(Inflationary Mechanism) Domin Biyan Miners(mutanen da suke hidima wajan bawa Blockchain ɗin kariya, da kuma tace ingancin BLOCK kafin a ɗorashi).
Yanzu Nasan mun fahimci cewa "Inflationary Mechanism" kuma mun gane cewa ba wanine ake ɗauka a bawa COIN ɗin yana gefe a zaune😂.
Project k**ar irin su:
1. DOGE, XRP.
Da sauran su. Duka suna kan wannan tsarin na Inflationary Mechanism, kuma dukan su suna Amfani dashi ne wajan Biyan VALIDATORs ɗin Network ɗinsu.
Zan iya cewa kaso 80% na Layer 1 Blockchain suna da wannan "Inflationary Mechanism".
Fatan An fahimci wannan fagen!?
Bari mu kalli ɗayan:
Deflationary Mechanism: Shi kuma wannan Tsari ne da project suke shiryawa domin Rage adadin COIN ɗinsu lokaci bayan lokaci.
Akwai