21/10/2019
.
Assalam yan siyasar Media na garin dayi DA kewaye dftan kuna cikin koshi lfy allah yasa haka amin.
Bayan wnnan ina maifarin cikin snar daku cewa zamuyi taro na yan ✔ nagari gaba daya domin samun hadin kaie dakuma ciyar DA garinmu mai Albarka gaba.
Sbd hakane muke gaiyatar dukkannin yan ✔ dasu bada hadin kaie su halacchi taron domin fahimtar juna dakuma yin korafe korafe domin cigaban gari.
Taron zaibama duk wnda ya halarta damar tofa albarkacin bakin shi dakuma yin korafi kokuma koke koke akan wata matsala zuwaga shuwagabannin mu masu albarka.
Zaayi taron kamar haka,
Rana: alhamis
Lokaci: karfe 4:30 na yamma
Wuri: Dayi model primary sch.
Allah ya bada ikon zuwa amin, sanarwa daga
✔ .
****
✔