MADO Support Malami Movement

MADO Support Malami Movement Public Awareness

A Yau Lahadi 3 August 2025 Alhaji Uthman Muhammad Mado Yakaima Tsohon Ministan Shari'a Dr Abubakar Malami SAN Ziyara A O...
03/08/2025

A Yau Lahadi 3 August 2025 Alhaji Uthman Muhammad Mado Yakaima Tsohon Ministan Shari'a Dr Abubakar Malami SAN Ziyara A Ofishin Shi Dake Abuja

Wannan Zaman Tattaunawa Ne Domin Yadda Matasan Jahar Kebbi Zasu Kwashi Romon Wannan Sabuwar Tafiya

Matasan Jahar Kebbi Kakar Ku Ta Yanke Saƙa Insha Allahu Kowa Zai Amfana Da Wannan Tafiya Mai Albarka

03/08/2025

Allah Ya Bamu Nasara 🤲

SAƘON ALHAJI UTHMAN MUHAMMAD MADO GA ƳAN JAMƁIYAR MU MAI ALBARKA TA ADC MAI ALAMAR MUSABUHA 🤝    Cikakken Masoyin Mai Gi...
30/07/2025

SAƘON ALHAJI UTHMAN MUHAMMAD MADO GA ƳAN JAMƁIYAR MU MAI ALBARKA TA ADC MAI ALAMAR MUSABUHA 🤝

Cikakken Masoyin Mai Girma Tsohon Ministan Shari'a Dr Abubakar Malami SAN Alhaji Uthman Muhammad Mado Yayi Kira Ga Dukkan Magoya Bayan Jamɓiyar Haɗaka Ta ADC 🤝 Da Su Garzaya Domin Mallakar Katin Zama Cikakken Ɗan Jamɓiya ( Membership Registration From) Domin Zama Cikakken Ɗan Jamɓiya

Bayan Haka Ya Ƙara Kira Ga Duk Wani Ɗan Nigeria Da Yayi Ƙoƙari Ya Mallaki Katin Zaɓen Shi Idan Ya Ɓata Ya Sabunta Idan Baida Yayi Ƙoƙari Yayi Domin Chanza Duk Wani Zalunci Na Azzaluman Shuwagabanni

Alhaji Uthman Muhammad Mado Ya Ƙara Kira Ga Matasa Da Mata Da Suyi Siyasa Mai Tsafta Babu Cin Zarafi Ko Tashin Hankali Wajen Yaƙin Neman Zaɓe

Bayan Haka Ya Rufe Da Addu'ar Neman Sauyi A Wannan Ƙasar Tamu Allah Ya Kawo Muna Zaman Lafiya Mai Dorewa 🤲









Insha Allahu nan bada jimawa ba Kowa zai samu ADC alheri ce
30/07/2025

Insha Allahu nan bada jimawa ba

Kowa zai samu ADC alheri ce

Address

Delta State

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MADO Support Malami Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MADO Support Malami Movement:

Share