
06/04/2025
Ina Mika Sakon Ta'aziya Ta Ga Iyalai Da Yan Uwa Wadannan Bayun Allah Da Lakurawa Sunka Kashe A Karamar Hukumar Mulki Ta Augie
Muna Rakon Allah SWT Ya Jikan Wadannan Bayun Allah Allah Yasa Aljannah Ce Makomar Su