27/10/2025
ALAMOMI 5 DA KE NUNA MACE BA ZA TA DADE A GIDANKA BA:
1. Mai Girman Kai: Tana jin ita ta fi ƙarfin kowa, har da kai. Ba za ta ɗauki shawara ba.
2. Mai Son Gasa da Kai: Tana son ta nuna cewa ita ta fi ka, ko a kuɗi, ko a ilimi. Ba za ta bari ka zama "shugaba" ba.
3. Mai Yawan Kula Maza: Koda tana tare da kai, idonta yana kan wasu. Ba za ta kiyaye mutuncinka ba.
4. Mai Bijirewa Iyayenta: Idan tana iya yi wa iyayenta rashin kunya, taka ma ba za ta ji ba.
5. Mai Son Yanci Fiye da Kima: Tana son ta riƙa fita yadda take so, ba tare da izininka ba. Ba ta son "tsari" na gidan aure.
Ka auri mace mai tawali'u (humble). Wanda za ta girmama ka a matsayin mijinta, kuma ta gina gidanku tare.
Allah Ya tsare mu daga mace mai girman kai.
Amin🤲 ✍️